faryalmk's Reading List
20 stories
TAGWAYE by MamanMaimoon
MamanMaimoon
  • WpView
    Reads 39,089
  • WpVote
    Votes 2,050
  • WpPart
    Parts 21
If you are looking for a story that will touch your heart and soul, this is it.
NAYI DACE. by GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    Reads 37,550
  • WpVote
    Votes 1,871
  • WpPart
    Parts 55
love story
SO KO W@H@L@L@H ? by Meemartjj
Meemartjj
  • WpView
    Reads 160,484
  • WpVote
    Votes 8,213
  • WpPart
    Parts 90
A story about family relationship.
MATATACE by Meemartjj
Meemartjj
  • WpView
    Reads 183,188
  • WpVote
    Votes 9,332
  • WpPart
    Parts 40
A story about an orphan teen GIRL
ALKALAMIN KADDARA.  by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 45,616
  • WpVote
    Votes 2,110
  • WpPart
    Parts 14
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa. Zuwa yanzun kowa yasan ban yarda da Happily ever after ba, idan har shi kake buqata, ALKALAMIN KADDARA ba littafin ka bane ba. Yan gidan Tafeeda da Shettima zasu taba rayuwarku kaman yanda suka taba tawa. Bance akwai sauqi a cikin tasu tafiyar ba. Banda tabbas akan abubuwan da zakuci karo dashi in kuka biyoni a wannan tafiyar. Tabbaci daya nake dashi, ba zaku taba dana sani ba IN SHA ALLAH. #AnaTare #VOA #FWA #TeamAK
ALI ABBAS by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 97,113
  • WpVote
    Votes 6,990
  • WpPart
    Parts 29
Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sakko ta rufe mata fuska da kai gabaki daya jin zuciyarta na shirin faso kirjin bilhaq ta fito ya sanya da iya k'arfinta ta furta "Gadangaaaaaaaa!!!!!!, Ina kashigane arayuwa? Kasan kuwa rashinka na shirin kaini lahira!!! Yaa Allah indai gadanga na raye Allah ka bayyanar dashi agareni,in kuma gadanga ya mutu Allah ka isarmana da zancen mutuwar shi daga majiya me tushe" dafe bakinta tayi da sauri ta d'ago kanta "gadanga be mutuba, inshaa Allahu bazaka mutuba semun hadu mun rayu cikin Aminci....tausayintane ya sanyashi komawa da baya a hankali, duk iya dauriyarshi seda ya zubar da kwalllahhhh....
BABU WAIWAYE by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 73,028
  • WpVote
    Votes 4,644
  • WpPart
    Parts 24
Bugun zuciyar tane ya qaru, ganin shigowar Al'ameen gidan, ktchen take qoqarin shigewa sanda ya qaraso gabanta ya murtuqe fuska hade da ce bayan ya qura mata manyan idansa "Ina sanin meye asalinki? Wacece ke? Wannan aikin dakike beyi kamada jikinki ba sam, alamomin ki da komai be sanar dani cewar daga wani mugun gida kika fito ba meya kawoki london? Tayaya ma kikazo? Dayaya kika soma wannan makarantar me tsada? Mesa kika saka kaya masu tsada kuma kina aikatau?" Hawayene ya dararo mata amma batayi magana cikin bacin rai yace "Wani karuwanki ne ya biya miki da kuka rabu yace baze kuma biya ba?" Da sauri ta dago ta kalkeshi ido cikin ido tana ci gaba da zubar kwalla,yaci gaba "Idan ba haka ba sanar dani dalilinki na zuwa london da kuma ya akayi kika zo? Kuma waye iyayenki inane garinku a niger? Sosai ta masa kallon na gaji da tsayuwa shida kanshi ya sani koda ze shekara magana bawai tankashi zata yiba,da saurinta kuwa ta juya zuwa ktchn aikam wani hankad'ota yayi seda ta buga goshi!!!!
Hafsat Elham by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 103,572
  • WpVote
    Votes 6,597
  • WpPart
    Parts 31
Don't miss out,the love tragic saga
Meenal  by Amyrabiey
Amyrabiey
  • WpView
    Reads 7,491
  • WpVote
    Votes 325
  • WpPart
    Parts 8
MEENAL✨ ✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ Meenal yarinya ce mai matukar Kyan gaske, wadda ta taso Cikin gata, samun yarinya mai gatan meenal sae an duba. Ta kasance Tana da shekaru 18. Iyayenta yan asalin Egypt neh, as a result of that she was born and raised in Egypt for over 9 years before su dawo Nigeria domin wani aiki da Abi dinta zae yi a Nigeria, Kano state. Soyayya wani lamari neh mai matukar rikirkitarwa, labarin soyayya ta ya fara neh a sararin samaniya, na hadu da irin namijin da na dade Ina mafarkin samun kamar sa, Zuciyata ta dade Tana tunano rayuwa dashi, kunnena ya jima yana jiran saurarar muryar irin namiji da nake muradi. Nayi matukar mamakin yanda akai na hadu da wannan saurayi a lokacin da ban yi zato bah, Ahmad! Abinda na Sani kenan game dashi wato sunansa, Amma bayan wannan bansan komae Akan sa bah, Ko zan Kara ganin sa ? I don't know! COMING SOON
FEEMA by Zeenaseer01
Zeenaseer01
  • WpView
    Reads 46,908
  • WpVote
    Votes 3,572
  • WpPart
    Parts 70
Labari ne me dauke da tausayi, makirci, soyayyah da kuma Zumunta, Feema yarinya ce da Zata shigo rayuwar wasu bayin Allah batare da sunsan ko ita wace ba kuma zata zame musu Tashin hankali acikin zuria'a sabo da soyayyar da wa da kani suke mata, muje zuwa dan jin yanda zata kaya.