fatima1299's Reading List
7 stories
Rafeeq by asmaubuharialiyu
asmaubuharialiyu
  • WpView
    Reads 1,100
  • WpVote
    Votes 45
  • WpPart
    Parts 16
#love and destiny
ALBI(MY HEART) by asmaubuharialiyu
asmaubuharialiyu
  • WpView
    Reads 179
  • WpVote
    Votes 4
  • WpPart
    Parts 5
some love story never End!"
SIRRIN ZUCIYA by Nuceeyluv
Nuceeyluv
  • WpView
    Reads 7,173
  • WpVote
    Votes 218
  • WpPart
    Parts 10
Ina zai ganta? Ya kamu da sonta a lkcn da be taba sanin wacece ita ba, Yana kaunar ta a lkcn da besan ya kamannin ta yake ba, bazai iya Furta takamaimai shaidar dazai gane itace muradin zuciyar sa ba, Sai wata 'yar tawada Karama daya gani Akan saitin kirjin ta lkcn data sunkuya zata taimakeshi Yana cikin halin Maye, Yanzu Ina zai ganta?? Wai akace Rashin sani yafi dare duhu domin itace me musu aiki, itama a gigice take da tsumuwa cikin tafkin kaunar sa tun ranar data taimake shi, saidai kasshh bazata iya gane shi ba sbd Shidin 'YAN UKU NE, MASU KAMA DAYA SAK BABU ABINDA YA BANBANTA SU da sauran 'yan uwansa WATO ALIYU, HAYDAR, ABUTTURAB, Wannan shi ake Kira da bilayi cikin duhu ku tsunduma cikin lbrn Dan morewa idonku garabasar karatu.
A JINI NA TAKE by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 71,040
  • WpVote
    Votes 3,104
  • WpPart
    Parts 12
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu? Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.
WANI YANKI by AyshabNasir
AyshabNasir
  • WpView
    Reads 1,731
  • WpVote
    Votes 176
  • WpPart
    Parts 35
"Itama mutun ce kamar kowa khalipa, sahiba ba ita ce tayi kanta ba, akwai mutane da sukapi sahiba muni kuma ko sahiba fa to be frank ba mummuna bace, she's beautiful her own way, kaine dai ka kasa acknowledging"...... Meze faru da ita idan mijin da iyayenta suka aura mata ya tsaneta because she's too ugly with low self esteem Sahiba ma ta gamsu da maganganun mutane kan ita din mummuna ce.... Khalipa: 'Dan sarki mai jiran gadon sarautar Gano, kyau, kudi, mulki, kuruciya suka sa mata ke burin y zama nasu Sultan: gaye mai hankali da nutsuwa, zurfin tunani da sanin ya kamata Sahiba: the black girl with low self esteem Milana? Milana's character is a mystery Read WANI YANKI to find lot more because its just beyond your imagination 😍
ROSES AND THORNS (Engausa)✔ by feeezah135
feeezah135
  • WpView
    Reads 19,348
  • WpVote
    Votes 1,916
  • WpPart
    Parts 34
(COMPLETED) "It's just a marriage base on contract and which will only last for six months. kuma banga aibin hakaba malik. " dad. I just can't do this. Am young and handsome, I want to marry my own choice. Please dad Kaduba wani solution akan business nakannan." Malik yafada atakaice " It's just a marriage done with specific terms. You'll marry his sister according to the terms and conditions signed by both parties which stipulate that; Rule no. 1 Never to fall in love 2. No intimacy and to stay away from each other. duk yadda zakayi. and 3. If you dare to fall in love with each other, then one has to die." Abban malik yafada yana rike da papers din " And lastly, If you dare to maltreat, harass, or abuse my sister. I will personally kill you myself." Kareem said "Oh! Who cares about love. ." malik said "What makes you think that your sister is up to my standard? I'm way above her league. So, keep your mind at rest. " my sister is one in a million, so bazan yarda ayi hurting nataba." Kareem yafada yana nunama malik yatsa "You have my word. I will never fall for your sister. I can't stand her facial look. She is ugly. Just warned her not to cross my path and not to grim, grin, smile or stare at me. If not she will face a bitter humiliation of her life. I have no iota of love for her. I can't stand her look.and most important soyayya bata gaba. Bakaji rules dinbane if we love each other someone has to die" Malik yafada sternly follow me on this journey of do or die the journey of love. copyright @2018