MAmee
55 stories
YARDA DA KAI (Compltd✔) by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 82,153
  • WpVote
    Votes 2,365
  • WpPart
    Parts 13
ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar sa ta bushe da ƙiyayyar mutane, ayayin da gefe guda yake tsoron mu'amala ta haɗasu da ko wani mutum ciki kuwa harda ƴan uwan sa. LABARIN YADDA DA KAI yana magana akan yanda zamani yayi hautsinewar mugunyar ɓarna, sakaci da al'amura suka ƙarama mai rauni raunika acikin zuciya.
            KO BAZAN AURESHI BA.........  by xinnee_smart1
xinnee_smart1
  • WpView
    Reads 83,811
  • WpVote
    Votes 6,565
  • WpPart
    Parts 44
Labarin budurwa mai rayuwar Kwad'ayi da buri, cike da rashin godiyar Allah,........................
A JINI NA TAKE by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 70,361
  • WpVote
    Votes 3,093
  • WpPart
    Parts 12
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu? Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.
UWA TA GARI (EDITING) by Ishamoha
Ishamoha
  • WpView
    Reads 46,527
  • WpVote
    Votes 4,179
  • WpPart
    Parts 57
Jawahir yarinya ce 'yar kimanin shekara sha takwas wacce take tsananin son mahaifinta kwatankwacin yanda take kin mahaifiyarta. Bata shakkar nuna soyayyarta ga mahaifinta a gaban kowa ciki kuwa harda mahaifiyarta dukda tanada masaniyar cewar mahaifanta sun dade da rabuwa. Zata zauna hannun matar uba wacce zata gana mata azaba irin na matan uba wanda imani ta musu karanci. Mahaifiyarta me sonta zata ceceta ba tareda tayi fushi akan halin da 'yarta ke nuna mata ba.
HANGEN DALA ba shiga birni ba by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 85,796
  • WpVote
    Votes 7,227
  • WpPart
    Parts 21
TSUMAGIYAR KAN HANYACE,KAMA DAGA MATAN AURE ZUWA 'YAMMATA
KANWATA by Jiddasmapi
Jiddasmapi
  • WpView
    Reads 58,211
  • WpVote
    Votes 3,701
  • WpPart
    Parts 85
Shin hakan yana faruwa? Ƙanwa taci amanar yayarta? Ku bibiyi littafin Ƙanwata zaku samu amsarku.
RAIHANA COMPLETE by zabsha96
zabsha96
  • WpView
    Reads 55,481
  • WpVote
    Votes 2,967
  • WpPart
    Parts 53
labarine akan wata yarinya RAIHANA da masoyinta SALEEM wanda yake sonta sosai itama tana sonshi amma daga baya abubuwa suka chanza sanadiyan shiganta jami'a inda ta hadu da wasu kawaye me suna iklima,mufida,sadeeya . inda suke kiran sunan kungiyan su (RIMS) wato raihana,iklima,mufida da sadiya. kubiyoni danjin yanda labarin ya kasance.
LAIFINA NE by FreshUmmieyXeey
FreshUmmieyXeey
  • WpView
    Reads 7,883
  • WpVote
    Votes 652
  • WpPart
    Parts 53
Duk da kasantuwarta mai rauni amma hakan bai gagareta girmama kanta fiye da kimar kowa ba. Ta fara gina labarinta cike da izza da kyamatar halin da namiji. Duk da akance abinda aka gasa shi yaga wuta to saidai ita ido biyu suka yida wutar. Tayi musu kudin goro ta ajje a gafe tayi tsammanin rayuwa tsauni ne da bazai gagareta hayewa ba a tallin tal dinta. Tayi nisa a tafiyar kana ta fahimci cewar tayi saken da bangonta ya tsage. Wanda hakan ya jefata a dana sani.
 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete) by UmarfaruqD
UmarfaruqD
  • WpView
    Reads 38,923
  • WpVote
    Votes 1,795
  • WpPart
    Parts 55
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.
TAGAYYARA(Complete) by Dijensy
Dijensy
  • WpView
    Reads 55,614
  • WpVote
    Votes 4,015
  • WpPart
    Parts 74
The battle love story of Shettima and Amrah❤ Don't miss out!