IFZAA! (MMBFF)
(MARRIED TO MY BEST FRIEND FATHER) ...A hankali na nisa na ƙarasa kusa da ita na zauna,ina kallon frame ɗinmu dake ajiye saman bedside drawer nace "wai me kika ɗauki kanki?" Tace "yanda kika ɗauki kanki nima haka ne" da sauri na juya na kalleta,lokaci ɗaya na ɗauke kaina ina taɓe baki nace "ni yanzu idan na am...
Completed
Mature