HussainaMustapha1's Reading List
3 stories
ZUCIYAR MUTUM BIRNINSA by Ummy_Saudah
Ummy_Saudah
  • WpView
    Reads 86,943
  • WpVote
    Votes 5,538
  • WpPart
    Parts 30
Strictly inspired by TrueLove, extraordinary LoveStory,revolving around Islamic Values,Family goals,Friendship,Destiny nd a lot more, Showcasing dis in a super baffling way, #ZuciyarMutumBirninsa, sabon salon labari,wanda ya ke tafe da asalin qasaita a tattare da qasurgumin girman da son zuciya ke takawa Mutum a gun tafiyar da akalar rayuwarsa, wala goodvibes ta shirya yin boosting ko kishiyarta, mu shigo cikin rayuwar wa'annan bayin Allah, ko don dandanama kawunammu ainihin zuma da madacin dake danqare a cikin kundin rayuwar tasu, love makes d world go round abi, a kanta kangararren mutum ya kan rikide mana, akanta mutum me kudi kan dawo matsiyacin gaske, it's possible for friends to turn enemies, hk ne?, all in d name of love, ok, then we shall see, my readers/supporters 'm so much in need of d qualities surrounding dose title's i now gave u,pls give me d strength to write,write nd write without being tired mana, inspire me with ur support, u guys should tap nd read,promise u will never regret it,Insha Allah, started on 22nd July 2018, ended on 25th february 2019 o Saudah Adam Isah SUNNY SMILES,
TAWA K'ADDARAR...... by Feedohm11
Feedohm11
  • WpView
    Reads 33,382
  • WpVote
    Votes 1,728
  • WpPart
    Parts 17
Labari ne na wata Yarinya da ta tashi cikin gata da kulawar iyayenta lokaci guda duniyar ta juya mata yayin da ta hadu Kaddara ta rasa dukkan iyayenta Sanadiyyar gobar da ta cinyesu harda karamar kanwarta !ta dimauce ta rasa duk wani tunaninta!Ta rasa wacece ita? Kaddara ta jefa ta hannun wasu azzalumai suka gurgunta mata rayuwa su sayar da ita a kasar india a matsayin KARUWA......
Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY) by jeeedorhh
jeeedorhh
  • WpView
    Reads 74,608
  • WpVote
    Votes 7,368
  • WpPart
    Parts 26
Rayuwarta, farincikinta, damuwarta, tashin hankalinta, komi nata ya ta'allaka ga mutanen nan su biyu ne kacal! Su kadai take kallo taci gaba da rayuwa kamar babu wata damuwa a ranta, her world revolves around them!! Me zai faru lokacin da abubuwa suka canza? Lokacin da tsohon aboki, kuma masoyi ya bayyana a cikin Rayuwarta? Lokacin da 6ataccen Yaya kuma 'Dan uwa Mafi soyuwa a rayuwar ta ya bayyana? Lokacin da bata yi zato ko tsammani ba?? Musamman idan abin yazo da wani zabi da zata yi, zabi wanda yake mai matukar tsanani da wahala... Shin, ko yaya zata kasance??? ☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆* Tafe suke cikin super market din a hankali. Shi yake tura akwatun sayayyar, yayin da Ramlah take makale dashi tana jidar abinda take bukata tana jefawa cikin akwatun. Dai-dai lokacin data kai hannu kan kwalin 'sponge cookies' tana kokarin dauka, taji hannu ya kamo hannunta ana kokarin daukar kwalin cookies din. Cikin sauri, kuma a lokaci guda, suka saki kwalin ya fadi kasa. Kamar hadin baki, su duka ukun suka durkusa tare da kai hannun su ga kwalin. Mistakenly, hannun shi ya sauka akan bayan hannunta. Wani hargitsattsen shock da matsananciyar faduwar gaba ya ratsa su a lokaci guda. Kyawawan dara-dara, kuma fararen idanuwa suka dago suka sauka akan zagayayyiyar, doguwar fuskarta, kafin ya dire su akan wasu irin deep-ocean blue eyes da Idanuwan shi basu taba katarin cin karo dasu ba! Ya samu kan shi da nutsewa cikin kogon su, yana karantar ta, yana ji a jikin shi, kamar.., kamar...! Ta kasa janye nata idanun daga cikin nashi, duk kuwa da amsa kuwwar da zuciyarta take mata akan tayi hakan, ta kasa! Kamar wadda maganad'isu ke fuzgar ta, haka take ji. Ita ta sani, kamar yadda zuciyarta ta fita sani, cewa shine!! Basu samu damar janye idanuwan su akan na juna ba, sai da siririyar muryar karamar yarinyar ta ratsa cikin dodon kunnuwan su; "Mom?!". ~~~~Wannan littafi sample ne kawai ch (1-24). Zaku iya samun sauran a Taskar Fikra.