Asmauhb's Reading List
10 stories
ABDULKADIR by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 376,487
  • WpVote
    Votes 31,678
  • WpPart
    Parts 38
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
Rumfar bayi  by afreey101
afreey101
  • WpView
    Reads 601,724
  • WpVote
    Votes 49,218
  • WpPart
    Parts 60
A historical romantic hausa love story.. Between a prince and his maid
KUNDIN HASKE💡 by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 302,640
  • WpVote
    Votes 23,823
  • WpPart
    Parts 160
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
TUNA BAYA by Real_autarhajiya
Real_autarhajiya
  • WpView
    Reads 11,903
  • WpVote
    Votes 757
  • WpPart
    Parts 30
Tolerating Adore Confidence Trustees Pleasure Favor Joy All in this Book so Amazing and touch heart ❤️ the story of acceptance friends FOUR STARS ⭐️. Check out the book of TUNA BAYA ❤️❤️
YASNAH  by zainarp16
zainarp16
  • WpView
    Reads 9,495
  • WpVote
    Votes 602
  • WpPart
    Parts 17
A teenager who was married to sm1, unconscious without her knowing n wen she gains her memory everything got ruined
MIJINA HASKEN RAYUWATA by bilkisubilya
bilkisubilya
  • WpView
    Reads 36,596
  • WpVote
    Votes 3,059
  • WpPart
    Parts 18
kai din wani haske ne na rayuwata,saboda haka bani da wani miji bayan kai,duk wata gwagwar Maya zamu shata tare kuma mu tsira tare YUSRA. Bata dace da kai ba,saboda kai ba haske a rayuwarka sai duhu,ni kuma hasken rayuwarta ce ADNAN. Sai dai kuwa kada ya sameta,idan Dan ban zamantu mai kamun kai ba shiyasa ake man iyaka da ita,lallai idan na aureta zata zama hasken da zai haska rayuwata,in kuma ba haka ba sai dai kuwa ya rasa YAZEED
UKU BALA'I (Completed) by Kamala_Minna
Kamala_Minna
  • WpView
    Reads 66,983
  • WpVote
    Votes 3,738
  • WpPart
    Parts 77
"kin gama aikin ki don haka ga tukuicin ki". Ya fadi yana sanya hannu cikin aljihunsa yana zaro bandir din yan dubu dubu guda biyu ansa tayi tana mai kau da fuska kamar bata so ba. "Sannan kuma wannan lamarin ya kasance tsakanina da ke in har naji labari mai kama da shigen wannan lamarin kin san Allah sai kin bar filin duniyar nan". Ya karashe fuskarsa a daure kamar bakin hadarin dake kokarin zubda ruwa. Ko a jikin ta bata nuna damuwa da maganganunsa ba illa tsaki da tayi can kasar makoshi ta na balle murfin motar ta fice Khairiyya dake takure bayan mota ta duba da wani irin yanayi na tausayawa tana faman gyaɗa kai kafun ta dubi Alhaji Mati. "batar da sunanka sananne ka aro na banza ka sakawa kan ka akan wani KUDIRI naka na daban...Uhmm ba na ganin wanda ya isa rikakken mutum mara tsoro zai fito da wannan salon na boye sunan sa domin duk wanda yake so ya fado DUNIYAR SHAHARA a wani fanni da sunan sa ya kamata a san shi ko an rufe babin sa ba za taba mantawa dashi ba da abin da ya aikata". Tana gama fadin haka ta buga murfin motar da karfi yan yatsunta biyu ta dagawa Khairiyya wacce a wannan lokacin ta dago da kanta tana dubansu su duka biyun cikin yanayin na rashin inda suka dosa a tsakanin su. "Hajiya Layla" Ya fadi da murmushin mugunta a laɓɓansa kafun ya dora. "...abu daya zai sa na kyale ki a filin duniyar nan shi ne wannan yarinyar da kika bada takomashin taimako har na same ta saboda ita ce hanyar samun arzikina da nake burin cimma wa wannan dalilin zai hanani yi miki komai amma duk da haka ki tsumaye ni ina nan tafe". yatsine fuska tayi kafun ta juya ta fara takawa kan kafafuwanta. Dariya yake yi sosai da sosai har yana buga sitiyarin motar kafun ya tsagaita kamar daukewar ruwan sama fuskar nan tashi ya haɗe ta waje daya kafun yayi wa motar ki ya fizge ta kamar mai kokarin tashi sama.
ZAINABU ABU (COMPLETED) by SaadatuYusufBabba
SaadatuYusufBabba
  • WpView
    Reads 68,506
  • WpVote
    Votes 3,075
  • WpPart
    Parts 20
ZAINABU ABU ta taso a babban gida cikin gata duk da maraicin mahaifiyarta da tayi tun tana yar qanqanuwa. Duk yadda ta so haka take yi a Al'amuran rayuwarta ba tare da shakka ko tsoron komai ba. Salmanu wanda ya zama zabin yayarta da yayanshi ya zama mijinta ba tare da ta amince da hakan ba.
YARAN MIJINA COMPLETE by zabsha96
zabsha96
  • WpView
    Reads 119,045
  • WpVote
    Votes 5,665
  • WpPart
    Parts 57
labari ne akan yaran miji da matar uba
RAYUWAR AURENA  by Preety-hammud
Preety-hammud
  • WpView
    Reads 125,545
  • WpVote
    Votes 5,280
  • WpPart
    Parts 63
Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,