BintaBalarabe's Reading List
13 stories
MIJIN AURE... de ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Leituras 1,568
  • WpVote
    Votos 16
  • WpPart
    Capítulos 1
Ayatullah Haroon Al-Mustapha! That is my full name, I am one of the Al-Mustapha family, Life in my father's family is like life in a prison between my father's family and my mother's family. I don't know which one to choose because.... Mugayen mutane ne masu mugun ƙeta da son kai. Ni Ayat har ɓatar da ni aka yi saboda kawai na kasance ɓaƙa mummuna saɓanin yadda sauran yaran Alhalin Al-Mustapha suke farare , kodayake guduna suke suna tsoron haɗa iri da ni kamar yadda aka saba yaɗa auratayya a tsakanin 'ya'yan yayye da na ƙanne. Labarin Mijin Aure ya kasu kashi-kashi inda za a taɓo fannonin da yawa. Akwai ilmantarwa tare da faɗakarwa kada ku manta akwai zazzafar soyayya mai tsafta tare da tsayawa a rai.
... ZINARIYA  de ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Leituras 15,165
  • WpVote
    Votos 73
  • WpPart
    Capítulos 18
Zan nuna miki halin karuwanci kamar yanda kika buƙata, zan fitine rayuwarki na hana ki sukuni ke da mijinki, kamar yanda kika jefeni da kalmar karuwanci sai na nuna miki asalin yanda karuwa take mulkar miji! Ki tambaye mijinki ya ba ki labarin banbanci dake tsakanin tsohuwa da yarinya sharaf, kuka ya dinga yi lokacin da ya ratsa tsakanin cinyoyina zuwa marana.... Shhhhh! Ihu yake yana faɗin bai taɓa sanin haka mace take da daɗi ba sai da ya haɗa mara da ni, na so a ce a wancan ranar kin je Yola da kinga yanda Saifu ya ci amarci... Zinariya ke mulki a yanzu ba Salima ba! Zinariya ke riƙe da kambun da za ta juya Saifu... Zinariyar Saifu nake amsawa, ruwanki ne ki rarrashi zuciyarki domin ni kam zama daram! Idan kuma kika tada hankali ke ce da ɗiban takaici, ƙarshe ki haɗiyi zuciya ki mutu, ni kuwa sai na ta zuba capacity da Saifu....
🙆🙆HABIBULLAH 🙆🙆 de realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Leituras 109,575
  • WpVote
    Votos 3,213
  • WpPart
    Capítulos 26
Romance
Anyi Walk'iya....... de meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Leituras 90,340
  • WpVote
    Votos 6,026
  • WpPart
    Capítulos 50
Banida wata alak'a da Zina da zan aikata Shi Maryama,sabida na taso na Kuma girma acikin gidan marayu bashi ze bani damar wulak'anta ni'imar da Allah yamun ba ya tasheni acikin musulunci, menene aibuna Dan kawai nataso banida gata se'a hannun gwamnati Sena baiwa k'adangarun gwamnati damar dazasu lalata rayuwata? idan naje lahira Sena cewa Allah sabida Ina gidan marayu nake Zina? ki gane Mana maryama nifa wlhy Koda zasu kasheni bazan tab'a aikata abinda kuke aikatawa ba sedai ko su kasheni, Kuma dasuke cewa watak'il ta hanyar Zina aka haifeni ba wannan Kuma ba zunu Bina bane ba, dadai into zinar gwanda suci gaba da hanani abincin har yunwar ta kasheni!!!!!.
SAI KA AURE NI DOLE de HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Leituras 368,077
  • WpVote
    Votos 12,895
  • WpPart
    Capítulos 91
Hot love story
SAMU YAFI IYAWA de SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Leituras 216,370
  • WpVote
    Votos 13,058
  • WpPart
    Capítulos 20
Its all about Abusive marriages ,sex and loyalty.
El'mustapha  de Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Leituras 329,412
  • WpVote
    Votos 25,579
  • WpPart
    Capítulos 73
'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni. El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti daya na kasa manta shi, amma mutumin da baya ganin kowace mace a idanuwansa sai matar sa,,
NA CUCE TA de ummumaryam29
ummumaryam29
  • WpView
    Leituras 424,648
  • WpVote
    Votos 24,708
  • WpPart
    Capítulos 50
it's about destiny
Wulankaci Dodone de ummumaryam29
ummumaryam29
  • WpView
    Leituras 110,008
  • WpVote
    Votos 7,682
  • WpPart
    Capítulos 17
undisclosed love story, revenge is sweet when served cold😁
MARAICIN 'YA MACE de _bambiee
_bambiee
  • WpView
    Leituras 70,651
  • WpVote
    Votos 6,580
  • WpPart
    Capítulos 36
Labari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye kwatsam Allah ya had'a ta da Wani saurayi inda ya zamo gatan ta ya mantar da ita wahalar da tasha a baya...