Bint_Lajawa's Reading List
15 stories
DUBU JIKAR MAI CARBI by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 9,104
  • WpVote
    Votes 276
  • WpPart
    Parts 14
Da sauri Yaya babba ta matsa baya tana zaro ido ta ce, "Dubu me nake gani kamar aski akanki." Dubu ta rushe da kuka ta ce, "Inno wallahi aski ya mini kuma wallahi ɗan iska ne." Cak Yaya Babba ta tana ƙarewa Dubu kallo sannan ta ce, "Dubu je ki can mu gani." Dubu ta tashi tana ƙobare ƙafafuwa saboda irin gwale-gwalen da ta sha. Ba su yi aune ba sai ga ni suka yi Yaya babba ta faɗa ɗaki ta rushe da kuka. Da sauri suka bi bayanta saboda kusan kowa bai ji daɗin abin da Aseem ya yi ba musamman Mahaifinsa, faɗa yake yi masa sosai sannan suka shiga ɗakin. Yaya babba kallonsu ta yi fuska a murtuke ta ce, "Garba ka tara mini ƴan uwanka saboda wannan ba maganar tsaye ba ce. Kuma idan har Aseem ya farke mini Dubu na rantse da Allah ba ita kaɗai ya yi wa illa ba, ya fi kowa shiga uku domin babu makarin maganin ƴan shafi mu lerar da za a bashi. Kai ni wallahi ban lamince ba ke Nafisa ke ce uwarsa wuce ki je ji bincike shi tas, don wallahi Idi ɗan wanzan ya mutu babu wani magani da zai karya laƙanin aikin, saboda aikin har da haɗin ƴan shafi mu lera." Tana gama maganar ta fisgo Dubu tana shafa mata suɗaɗɗen kanta ta ci gaba da cewa, "Ka ga yanda Kan Dubu ya sulle kamar bayan sulba. To kwarankatsa dubu idan har ka farketa kaima haka wurin zai shafe kamar bayan silba." Kallon-kallon aka fara yi da juna, jikin Hajiya Nafisa ya yi sanyi dukda ta san a tarbiyyar da suka bawa Aseem ba zai taɓa yi wa Dubu fyaɗe ba. Amma shaidar ɗan yau bata da tabbas, domin ɗa ne ka haifshe baka haifi halinsa ba. Babban abin da ya fi ɗaga hankalinta da ta ji an ce Aseem ɗin ta ya koma kamar bayan silba. Ita da take yi masa tanadin Yusra ƴar aminiyarta ya aura.
BAƘAR DAULA by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 732
  • WpVote
    Votes 20
  • WpPart
    Parts 10
Ƙaddara wata abada ce da take sarƙe da gangar jiki da ruhi! Ni tawa ƙaddarar salonta mai tafiyar kura ne, ko a tarihi ban taɓa riskar makamanciyar irin tawa ƙaddarar ba. Na fito daga cikin jinsin Maharba da Mafaruta, don haka na fi jin daɗin rayuwar cikin dabbobin daji akan mutane. Sai dai kash! Na tsinci ruhina a jikin wani gangar jikin da ba ta ahalina na Maharba ba, na rasa yadda aka yi nake iya rayuwa cikin jinsi biyu.
A DALILIN KISHIYA  by sakee19
sakee19
  • WpView
    Reads 65,150
  • WpVote
    Votes 5,901
  • WpPart
    Parts 39
Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.
🌹🌹MATAR MALAM🌺🌺 by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 322,559
  • WpVote
    Votes 26,928
  • WpPart
    Parts 59
Love..
MAI HAK'URI KEDA RIBA by ayshartou
ayshartou
  • WpView
    Reads 33,274
  • WpVote
    Votes 2,283
  • WpPart
    Parts 23
It's a story about a girl who came from a poor family, she lives with her mom, brother, step mom, and her step sister. Her dad loves her so t much to the extend he can't control the love, her step mom was jealous about that because the father doesn't love Jamila her daughter as he loves Bilkisu so she decide to.....
DAWA NAKE TARE by ayshartou
ayshartou
  • WpView
    Reads 363
  • WpVote
    Votes 3
  • WpPart
    Parts 35
it's all about love confusion just keep following
RAYUWAR BILKISU by ayshartou
ayshartou
  • WpView
    Reads 19,951
  • WpVote
    Votes 560
  • WpPart
    Parts 25
A painful story.... Dan d'aki neh tana k'wance sai ji tayi an watsa mata ruwa,tashi dan ubanki... Ta taso babu mahaifiya, step mum ta saka rayuwarta cikin garari...ku biyoni jin yaya.
SALMAN by ayshartou
ayshartou
  • WpView
    Reads 4,685
  • WpVote
    Votes 123
  • WpPart
    Parts 48
Yarinya che 'yar shekara 15 take zaune cike damuwa ta isheta na rashin iyayanta sai ga yar uwarta na k'wala mata kira...just follow it's interesting
LABARIN HUMAIRA (Kaico da son zuciya) by ayshartou
ayshartou
  • WpView
    Reads 280
  • WpVote
    Votes 16
  • WpPart
    Parts 7
Just follow true life story😭😭
MATAR UBA by ayshartou
ayshartou
  • WpView
    Reads 20,640
  • WpVote
    Votes 868
  • WpPart
    Parts 23
Labarin Matar Uba akan mahaifi yace da yaran ta wanda tun da ranta abokiyar zaman bata nuna tana kaunarta da yaran ta har Allah ya karbi abinsa nan kuma Matar Uban ta cigaba da duk abinda ranta yake so bata tunanin wani abu