cutebabyluv
khadijah da muhriz asalin masoyan juna ne, tun suna yara, kasancewarta Yar shekara goma sha uku shikuma dan shekara goma sha biyar, behanaso fuskantar asalin soyayayya da kaunar junaba,....
sede ayadda kaddara tazo musu, zai iya zama abinda zai gina katangar karfe tsakaninsu, duk gwagarmayar da suka tsintse kansu cikin be canza komai ba akan so da kaunarda sukewa junansu....
kubiyoni dumin jin yadda kaddara tazoma wadannan masoyan juna,....
taku, herleemerhtu Abdulkadeer dodo