sadiya-ateeku's Reading List
4 stories
RUWAN ZUMA (completed) by suwaibamuhammad36
suwaibamuhammad36
  • WpView
    Reads 39,561
  • WpVote
    Votes 2,691
  • WpPart
    Parts 24
Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wad'anda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce Macen ta fi Namijin yawan shekaru? Tayi wuff dashi, ko Tsoho yayi wuff da yarinya. To ga labarin wani matashin saurayi mai farin jinin 'yan mata amma shi hankalinsa kwata-kwata ba ya kansu dalilin tun asalin fari Aliyu Haydar yafi son auren mace wacce ta girmeshi da yawan shekaru. Ana haka ne kuma ya had'u da Laila Kashim wacce ta dace da duk tsari na matar aurensa. A yanzu kuma da mutanen duniya suke kyama game da kushe irin wannan tarayya shin Aliyu Haydar da Laila zasu cika burinsu ko dai zasu iya hak'uri da juna don gujewa zagin duniya a kan tarayyar da Allah ya halatta? Soyayya... RUWAN ZUMA
LAIFIN WA..? by Real_autarhajiya
Real_autarhajiya
  • WpView
    Reads 23,696
  • WpVote
    Votes 1,296
  • WpPart
    Parts 35
So na hakika...amince wa juriya...da kuma sanin cewa Allah shine yakeyi.....Zahra da Auwab masoyane wanda soyayyar su tafara a asibiti saboda kulawar da shi yake bata qaunar da suke wa juna hatta iyayen su sunsani sukuma yi na'am da soyayyar kwatsam rana guda Baban yarinyar yaga uwar yaron daga nan yaci alwashin indai yana raye 'yar sa bazata auri d'an mayaudariya ba wannan furucin shiyai sanadiyyar jefa 'yar sa cikin mummunan hali na gushewar hankali.....LAIFIN WA?
DUNIYARMU (Compelet) by Kamala_Minna
Kamala_Minna
  • WpView
    Reads 33,899
  • WpVote
    Votes 1,577
  • WpPart
    Parts 41
ko wacce kaddara akwai yarda take fadowa cikin duniyar dangin rai ta dadi da akasin ta zuciyoyi mafi ragwata ba su fiye daukar kaddara ta ko wani hali ta zo musu ba ba sa duba da yanayin rayuwar Duniyarmu da yarda Allah ya tsaga ga ko wani dangin rai zai yi ta mafiyan dangin rai zuciyoyi na kai su ga daura hannu aka su kurma ihu suna mai furta sun shiga uku wasu kuma masu jaruman zuciya murmushi suke su na mai cewa sun shiga aljanna