A DALILIN 'DA NAMIJI
Labarin yarinyar da ta tsani Maza.. cikinsu harda Mahaifinta. Tasha alwashin gudanar da tsaftatacciyar rayuwa ba tare da 'Da NAMIJI ba. ko hakan zai yiwu?
Labarin yarinyar da ta tsani Maza.. cikinsu harda Mahaifinta. Tasha alwashin gudanar da tsaftatacciyar rayuwa ba tare da 'Da NAMIJI ba. ko hakan zai yiwu?
labari ne akan namijin da yake mu'a mala da mata,sannan kuma mahaifinshi ya aura mashi mata hudu,kuma dukkansu baya sansu,ya dinga basu wahala,karshi Allah ya damki shi ya fada san wata yar 'kauyi,ya dauki san duniya ya dura mata ita kuma fir tace bata sanshi saboda bata manta azabobin da yayi mata ba Ku biyune dan...
ZAINABU ABU ta taso a babban gida cikin gata duk da maraicin mahaifiyarta da tayi tun tana yar qanqanuwa. Duk yadda ta so haka take yi a Al'amuran rayuwarta ba tare da shakka ko tsoron komai ba. Salmanu wanda ya zama zabin yayarta da yayanshi ya zama mijinta ba tare da ta amince da hakan ba.