TARAYYA
Royalty versus love.
Talauci, kuncin rayuwa, danne hakki da rashin kyautata rayuwar na kasa yana daga cikin silar lalacewar al'umma a wannan zamani.
Labarine daya k'unshi Mugunta cin amana ga kuma tausayi😢kudai biyoni a cikin littafin domin jin abinda labrin yake d'auke dashi a dunk'ule.
MATAR ABDALLAH.. A Firgice tace "Na shiga uku.!Me kake sha Abdallah? Murmushi ya sakar mata yana fad'in "Giyane ko kema zaki sha Matar Abdallah.? Fitowar yar budurwa daure da towel ya katse mata abunda tayi niyyar fad'a. Dukan kirjinta ya tsananta yayin ta kasa furta kalma ko daya. "Meet my ex-friend Matar Abd...