Select All
  • SANADIN CACA
    20.5K 554 32

    ..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar mutane take ba ballantana yayi abu irin na mutanen. Taya zan fara rayuwa da wannan mutumin tukunna,taya zan fuskanceshi a matsayinsa na mijina,bayannni kallon da yakeyi min b...