ZADUZ ZAUJAINI ( GUZURIN MA'AURATA )
NAYI WANNAN RUBUTUN LITTAFIN NEH DON NA AMFANAR DA MATA YAN UWANA DA KUMA MA'AURATA TA FANNIN ZAMANTAKEWA,SANIN ADDINI DA KUMA WAYAR DA KAI..... NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA IYAYENA,MASOYA NA DA KUMA YAN UWANA. ALLAH YASA MU AMFANA DA DUKKAN ABUNDA ZAMU KARANTA,AMEN. ZADUL ZAUJAINI CIKIN HADISIN SAYYIDUS THAQALA...