ZainabNasirNasir's Reading List
12 stories
MY BESTIE'S HUSBAND by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 62,534
  • WpVote
    Votes 2,929
  • WpPart
    Parts 30
MIJIN AMIÑIYATA Lbrn wasu aminai da suka kasance basa rabuwa sai kwanciyar bacci, aurene ya zamo silar rabuwarsu wanda daya tayi aure tabar daya inda mijin dayar ya rinqa zagayewa yana bibiyar dayar har yayi nasara tare da cusa Mata matsananciyar qaunarsa and end wasu abubuwa sun faru. Kada ku qosa indai Kuna comment kyauta zanyi muku shi murnar sabuwar shekara Amma comment nake buqata gsky me zafi.
BIYAYYAH by maryamad856
maryamad856
  • WpView
    Reads 46,242
  • WpVote
    Votes 1,960
  • WpPart
    Parts 45
Labari ne akan wasu masoya guda biyu da suka had'u wajen yiwa iyayensu BIYAYYA. 'Kir'kirarran labari ne ban yi shi dan wani ko wata ba, kada a d'ukar mini labari a juyashi, ban yarda da wannan ba, a kiyaye!!!.
BIYAYYAH by safiyyaa_z
safiyyaa_z
  • WpView
    Reads 7,295
  • WpVote
    Votes 433
  • WpPart
    Parts 21
Labari akan wani saurayi me matukar biyayya ga mahaifansa mai sanyin hali da miskilanci
🍒🌺NATSANE SHI🌺🍒 by asmasanee
asmasanee
  • WpView
    Reads 577,849
  • WpVote
    Votes 39,696
  • WpPart
    Parts 93
Dan iska ne Tantiri ne ,mawaki ne da yayi fice afadin duniya,yana karatu a abroad,dan iska ne na karshe amma yasan da wa yake iskancin nasa,baya son hayani miskiline na karshe,wannan halin koh nace rayuwar tasa yasa yan mata masu takama da mulki saurata ,dukiya soke mugun fadawa kan tarkon sa,koh diyar wace ke koh me kike takama dashi yana iya wulakan ta ki,bakomi yake takama dashi ba sai kyau ,kuddi,ilimi da haiba,ya fito daga daya daga cikin masu kuddi Maiduguri wato MAITAMA FAMILY Zan iya yi yafada mata yana kashe mata ijiya daya dasauri ta saka tafin hannu ta da yaji xane lalle ja da baki ta rufe fuskar ta hade da gyada masa alamar yayi😝....komi nene wannan xaiyi oho😂fans..mu hade ciki don jin ya xata kaya. ROMANTIC ND HATRED LOVE😍😍
SANADIN KI by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 62,492
  • WpVote
    Votes 1,433
  • WpPart
    Parts 8
Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suhailat da illa matuka, domin Kadijat aminiyar suhailat ta kamuda son Ahmad matuka. Inada tabbacin labarin zai kayatar da masu karatu. Kuma zai rike maikaratu daga farko har karshe. Domin jin yarda zata kasance, sai kuma ku sance tareda marubucin.. Yahuza Sa'idu Kakihum.
ZAN SOKA A HAKA by queenbk2020
queenbk2020
  • WpView
    Reads 448,253
  • WpVote
    Votes 25,150
  • WpPart
    Parts 95
#5 tausayi June 2020. #3 tausayi 20 June 2020. #1 munafurci #8 hausa novel. #2 tear drop june 2021.
BABBAN KUSKURE NA H. @.S ❤️ by HaleemahAbdulah
HaleemahAbdulah
  • WpView
    Reads 742
  • WpVote
    Votes 14
  • WpPart
    Parts 2
Wannan labarin Yana cike da Salo, da yaudara TSAKANIN wata mata da driver ta, Wanda take neman sa ta karfi da yaji, it's short novel but it is full of lesson, Allah yabada ikon karantawa amin.
MATSALARMU A YAU!  by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 65,071
  • WpVote
    Votes 7,370
  • WpPart
    Parts 38
MATSALARMU A YAU! Ammin su'ad Nadia kyakykyawar, matashiyar budurwa ce wadda tarbiya, addini da Boko suka ratsa ta, mafarkin ko wanne namiji Sede Nadia Nada matsala kwaya daya tak shi ne rashin uba! Wanne irin rashin ubane? Mutuwa yayi? Kokuwa bata yayi? Ko akasin haka? Wanne kalubale Nadiya zata fuskanta a Rayuwarta? meye ne cikin labarin nan? Ku biyoni ni shatuuu don jin Wacce matsala ce wannan! The writer of MUQQADARI NE ...ME RABO KA DAUKA GIDAJEN MU Always AMMIN SU'AD
BAHAGON TUNANI by Oum-Farouq
Oum-Farouq
  • WpView
    Reads 453
  • WpVote
    Votes 23
  • WpPart
    Parts 3
Baka nemi mu zauna lafiya ba, tunda baka min abun da nake so. Na fadi maka kamin ankon kawata, amma saboda bakin talauci dubu ashirin ta gagareka, ga matan nobel sai dai ace bude doruwa akwai kudi ko kuma ace zan tura ta account dinki, amma kai ko bude min account baka yi ba. Kuma da kuke cewa rayuwar nobel karyace ta ina zasu yi tunanin karya su rubuta?, malam idan kaga marubuta sun rubuta abu to tabbas ya faru ne domin su masu shiga neman labarai ne babu karya ko kadan a ciki."
AMFANIN SOYAYYA COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 109,664
  • WpVote
    Votes 4,503
  • WpPart
    Parts 31
Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa