Humaira7531
- Reads 21,911
- Votes 745
- Parts 35
ya kasance shi mutunne da yatsani mace,sannan yana masifar son mutuwa baida wani buri daya wuce ace ya mutu,domin ya rasa farincki tsawon rayuwarsa.baya hudda da kowa haka bai magana da kowa face mutun guda amininsa kuma abokinsa malik.baida ruwan sha kamar giya,duk abunda zai illata rayuwarsa nemansa yake,idan yaga mace jiyake inama zai samu damar kasheta,tsanar dayayiwa mace babu abunda yayi ma ita.
kwatsam saiga wata budurwa ta fado cikin rayuwarsa SOFIYYA wacce aka fi kira da (FIYAH).