Liste de Lecture de nazihabibou
3 stories
Moi Et Lui Sa Finira Jamais( a Caractère sexuel 🔞)  by ChroJolieGarce
ChroJolieGarce
  • WpView
    Reads 46,525
  • WpVote
    Votes 743
  • WpPart
    Parts 6
HARCÈLEMENT , VIOL, MEC DE CITÉ, AMOUR,TRAHISON. ..
A JINI NA TAKE by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 69,548
  • WpVote
    Votes 3,091
  • WpPart
    Parts 12
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu? Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.
'KADANGAREN BAKIN TULU(Completed) by Dijensy
Dijensy
  • WpView
    Reads 5,298
  • WpVote
    Votes 739
  • WpPart
    Parts 46
Story of two brothers of different world. Anas ya 'bata da karancin shekarunsa a lokacin da bai san asalinsa ba ya fad'a hannun hamshakin mai kud'i wanda safarar miyagun kwayoyi ya zame masa sana'a. Ya rayuwa za ta kasance lokacin da d'an uwan Anas yayansa na jini ya taso a matsayin d'an sanda jami'i mai 'ko'karin dakilar da siye da sayarwar miyagun kwayoyi a lokacin da bashi da masaniya kan cewa Anas jininsa ne?