Asmaunh's Reading List
14 stories
ASMAUL~HUSNA by Miss_Hafsy
Miss_Hafsy
  • WpView
    Reads 36,960
  • WpVote
    Votes 1,287
  • WpPart
    Parts 19
#5 in general fiction 15/oct/2017 # 3 in destiny 6 sept 2018 Labari ne akan wata nutsatsiyar budurwa me ilim da tarbiya me suna Asmaul Husnah wadda ta tsinci kanta da auran wani takadirin matashi mara tarbiya wanda ya maida shashaye da sauran mugayen dab'iu halayensa, iyayensu sun hada auren ne dan a zatansu zata zamo Silar shiryuwarsa sai dai kash.......
MATSAFIYA CE by UmmyOntop65
UmmyOntop65
  • WpView
    Reads 5,483
  • WpVote
    Votes 314
  • WpPart
    Parts 5
Labari ne akan yarinyar datake mutuwar son yayanta sedai ita din ba cikakkiyar mutum bace
MASARAUTAR TAHSEEN by UmmyOntop65
UmmyOntop65
  • WpView
    Reads 6,179
  • WpVote
    Votes 386
  • WpPart
    Parts 8
Labari ne akan wani azzalumin sarki wanda yake aure yaran mutane daga yamusu ciki saiya kashesu
RAMIN MUGUNTA by Sadnass
Sadnass
  • WpView
    Reads 22,845
  • WpVote
    Votes 1,478
  • WpPart
    Parts 34
Labarine daya k'unshi Mugunta cin amana ga kuma tausayi😢kudai biyoni a cikin littafin domin jin abinda labrin yake d'auke dashi a dunk'ule.
GIMBIYA SA'ADIYYA (Aljana Ko Fatalwa?) by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 160,159
  • WpVote
    Votes 19,499
  • WpPart
    Parts 55
Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan daga cikin kwalba? Wace irin fansa ce za ta kwatar wa kanta da boka FARTSI? Ku biyo ni a cikin labarin GIMBIYA SA'ADIYYA don jin bayanai game da abubuwa da dama.
TAFIYA MAI NISA by Mrsjabo
Mrsjabo
  • WpView
    Reads 2,723
  • WpVote
    Votes 216
  • WpPart
    Parts 8
A very short story just for fun.
Tsatsuba part 4 by imran_aley
imran_aley
  • WpView
    Reads 675
  • WpVote
    Votes 33
  • WpPart
    Parts 4
littafin marubucin abdullaziz sani madakin gini
KAMBUN SADAUKANTAKA by MSKutama87
MSKutama87
  • WpView
    Reads 6,260
  • WpVote
    Votes 258
  • WpPart
    Parts 6
labari ne akan wani gwarzon jarumi fasa taro wanda yake da burin dauko kayan yakin wata mashahuriyar bokanya domin yazama sadaukin sadaukan duniya amma sai dai kash duk da ya samu damar dauko wannan kaya bai samu damar daukar kambun sadaukan duniya ba sakamakon cin karo da yayi da wata bakuwar jaruma ma'abociyar sabon addini😁
MADUBIN SIHIRI by MSKutama87
MSKutama87
  • WpView
    Reads 3,998
  • WpVote
    Votes 126
  • WpPart
    Parts 2
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun duniya har sarkin bakaken aljanun sai da yayi masa mubaya'a sanoda babu yanda ya iya dashi madubin nan yayi yawo a hannun masarautu daban daban daga karshe aka samu wani shugaban sarakunan musulmai ya raba shi izuwa gida bakwai sannan yasa kowane a cikin akwatin bakin karfe yasa aka kulle da makullin muftahul zarmal Wanda wannan makulli kafin kasame shi sai aka keta dajika guda goma sha biyu mafiya hadari a duniya suka kai akwatu ta farko izuwa Bahur akhlas teku mafi girma a duniya suka kulle inda sarkin aljanun ruwa ke gadinta akwatu ta biyu suka kaita izuwa bangon duniya na gabas akwatu ta uku suka kaita izuwa bangon duniya na yamma ta hudu suka kaita izuwa bangon duniya na kudu ta biyar ka kaita izuwa bangon duniya na arewa ta shida suka rufeta adaji na sha daya India kubar take ta bakwai suka rufeta a daji na sha biyu