RahamaIbrahim0's Reading List
179 stories
A JINI NA TAKE by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 69,076
  • WpVote
    Votes 3,091
  • WpPart
    Parts 12
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu? Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.
BAMBANCIN HALITTA by pinkylady222
pinkylady222
  • WpView
    Reads 5,161
  • WpVote
    Votes 585
  • WpPart
    Parts 25
Halittu mabambanta ne ke rayuwa a doron duniya.Tun daga mutane,Aljanu,dabbobi da tsuntsaye. Ita wacece a cikinsu? mai nene yai mata katanga da kai tsaye ba zata ce ga tata halittar a cikinsu ba har tai alfahari da ita a matsayin tata?ko kuma daga wata duniyar daban ta zo?*
K'ADDARA TAH COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 132,665
  • WpVote
    Votes 6,668
  • WpPart
    Parts 46
Okey I'll leave now, remember me in your prayers, keep the taste of my mention on your tangue , keep my good deed in the boxes of heart, and keep my greetings even in the letters and telegram, i haven taken your darkness, and my bright shinning stars in your now, if am not there for your gathering, there is darkness, story ours closeness, aren't less they are plenty, wait for a few movements so that this heart will becomes steady, how should I stop you from going? Like a river i keep flowing in your world, my world lies in your love, i get dissolve in your habit.
BAN FARGA BA.. by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 161,322
  • WpVote
    Votes 1,487
  • WpPart
    Parts 22
Hattara dai iyaye masu barin ƴaƴa kuna tafiya aiki maiyasa wasu matan suka fi bawa aikinsu muhimmanci fiye da iyalansu read This novel labarine wadda ya faru a gaske ba kage bane, labarine mai tsuma zuciyar mai karatu da sauraro .....
+11 more
AMATULLAHI by Real_shaxee
Real_shaxee
  • WpView
    Reads 4,381
  • WpVote
    Votes 176
  • WpPart
    Parts 21
labarine akan zalinci da akayiwa wata yarinya aka kaita gidan yari da yadda wasu suka shiga hatsari domun cetonta
ZEE 'YAR BARIKI by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 21,650
  • WpVote
    Votes 87
  • WpPart
    Parts 4
Lallai kuwa wato tally duk amincin dake tsakaninki da zee seda kika san hanyar da kika bi, kika ci amanar kawarki ta hanyar mallake mata muradin ranta gaskiya Zee kinyi sakaci babba kina nan kin yarda da Tally ita kuma tana miki zagon kasa kai duniya tally kin cika butulu.
ZEE 'YAR BARIKI by Eedreesfateemarh
Eedreesfateemarh
  • WpView
    Reads 21,494
  • WpVote
    Votes 277
  • WpPart
    Parts 6
this is a story about a girl who's leave with out parent,batada wani sana'a se karuwanci,she leave with one guy Called joeboy,suna zauna ne kuma rayuwar ma'aurata kawai sukeyi dashi............ sede wanda yakaranta.
HAJIYA GWALE...  by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 366,790
  • WpVote
    Votes 1,547
  • WpPart
    Parts 23
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaɗan tu...
LAMRAT  by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 36,856
  • WpVote
    Votes 1,673
  • WpPart
    Parts 30
story of young girl and luv crises
RASHIN SIRRU (sharrin abokai)  by jannahjay8
jannahjay8
  • WpView
    Reads 1,618
  • WpVote
    Votes 99
  • WpPart
    Parts 13
Yana shigowa yaji wayar matar tasa tana ringing sai dai kafin ya iso kan gado inda take tuni wayar ta tsinke, basarwa yayi ya isa kan gadon yazauna tare da furta "wash" ya zare hular dake kansa, karar shigowar message wayar tayi da same number da ta kirata ga content na mesaage din yayi appearing a pop up na wayar, yanayin farkon message din ne yasa yaji yanaso ya karanta " My honey sweet nasan baki fito daga wankan da kika saba yimin ba, amma don Allah kada ki murzamin na fulani na da soso sosai" Wata irin rawa jikinsa yad'auka ga bugu da zuciyarsa ta shiga yi har yanaji kaman juyawa kansa keyi ...... Juyawa yai ya kalli matarsa dake baccinta sadidan ya kuma maida kallonsa ga wayarsa ga message da aka turo masa ta whatsapp " Zan jiyar dakai dad'in da baka tab'a tunaniba aduniya, kawai so nake ka bud'e min kofar shiga rayuwarka, baka da damuwa da lokacin period don na k'ware a blow job, na k'ware a handjob kai wani salon sai ka yarda na zamo matarka zaka sani" Kuka yake yana karkarwa shikad'ai cikin dare yana takaici da nadama sai ya juya ya kalli kansa yana cewa " Meye bani dashi da har matata zata shiga bin maza, meye na rasa me na rage ta dashi, mata butulune duk kalar jin dadi da soyayyar da nake nuna mata..