HalimaMuhammad351's Reading List
76 stories
CAPTAIN SADIQ  by SalmaMasudNadabo
SalmaMasudNadabo
  • WpView
    Reads 179,464
  • WpVote
    Votes 7,812
  • WpPart
    Parts 54
d'an tsokacin labarin CAPTAIN SADIQ ya kunshi rayuwar soja ne mai zafin zuciya, d'aurewa rashin fara'a tun bayan lokacin da Allah yayiwa matarsa rasuwa, bayan ta haifa masa baby girl wadda taci suna mahaifiyarsa wacce Allah ya d'aura masa son ta, Hakan yasa duk mai aikin da aka kawo domin kula da yar tasa sukan gudu ko ya koresu, saboda rashin gamsuwa da aikin nasu, ko saboda cin kashin da suke fuskanta a wajan sa, hakan duk yanada nasaba ne da tun bayan rasuwar matarsa KAUSAR ya rasa walwala, har mahaifiyar sa ta fara gajiya da irin halin nasa, kwatsam sai ga Allah yasa mahaifiyar sa ta samo mai aiki FATUHA wadda ta adabi mutanan kauyan su da rashin jinta, haka yasa k'anwar mahaifita tahowa da ita birni aikatau gidan su CAPTAIN, ko mutanan kauyan sun huta da halin ta, ya kuke tunanni masu karatu? shin FATUHA zata d'au wulak'ancin CAPTAIN SADIQ koka zata rama tunda dama bata ji ko a kauyan su RANO mu kaftan💃
WANI GARIN YAFI GABAN KUNU.......  by Aysha2017
Aysha2017
  • WpView
    Reads 6,822
  • WpVote
    Votes 306
  • WpPart
    Parts 10
labarin Tausayi, so, kauna, dakuma daukan fansa....
RAMLAT by ayshartou
ayshartou
  • WpView
    Reads 19,029
  • WpVote
    Votes 1,166
  • WpPart
    Parts 29
Ramlat ta kasance yarinya mai hankali wacce ta hadu da uwa ta gari mai sanya ta ah hanya ta kwarai abu daya shine matsalar kishiyar uwa wacce ta takurasu basu da daman yin komai ah gidan sbda ita, ga kuma Allah ya jarrabeta ta son adeel wanda ya kasance mai hali mara kyau ta sanadiyar ta ya daina abubuwa da dama na rayuwa.
BANYI ZATO BA by Mrsjmoon
Mrsjmoon
  • WpView
    Reads 16,534
  • WpVote
    Votes 659
  • WpPart
    Parts 25
Bayan gamayin dinner d'insu suka balle da hira, sosai suka tattauna da juna a inda Hakeem yayi ta bashi baki akan yazamo mai yarda da qaddara abisa laluran data sameshi. Yunus cike da annashuwa yayi ta godiya game da kulawansa akan laluranshi ganin yarda bai kyamace shi ba sam.
  SARK'AK'IYAR SOYAYYA! by khairi_muhd
khairi_muhd
  • WpView
    Reads 89,323
  • WpVote
    Votes 6,149
  • WpPart
    Parts 68
a love story, this is a love triangle between 4 lover's.
NAFI KARFIN SHI by asmasanee
asmasanee
  • WpView
    Reads 59,141
  • WpVote
    Votes 2,708
  • WpPart
    Parts 18
Hot luv
RANAR RABUWA by Shuwerh_Beelkeey22
Shuwerh_Beelkeey22
  • WpView
    Reads 297
  • WpVote
    Votes 23
  • WpPart
    Parts 2
A Short True Love Story
MULKI KO SARAUTA👑 by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 78,406
  • WpVote
    Votes 2,975
  • WpPart
    Parts 11
👑
JINI YA TSAGA by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 21,326
  • WpVote
    Votes 1,334
  • WpPart
    Parts 20
Ba son ko wano uba bane samun balagurbi acikin ahalinsa, sai dai sau da dama ALLAH kan jarrabi bayinsa ta hanyoyi da dama. Duk da kasancewarsa babban Malami agarin hakan bai hana ya samu ta waya wajan gaza daqusar da mutum ɗaya tilo acikin ahalin sa ba. "Tabbas HAFSA zakka ce, daban take acikin yara na. Ni kuma itace tawa JARRABAWAR." "DUK da ana cewa JINI YA TSAGA FATA TA CIZA, awanan karon haƙuri na ya gaza. Bazan iya zama da HAFSA ba! zuciya ta ba zata ci gaba da jurar muyagun habaicin ta ba!" "NA san zaman ku da HAFSA ba mai ɗorewa bane HALIMA! Bazaki juri zama da ita ba. Ni na HAIFI HAFSA aciki na, na fiki sanin dafi da mugunyar halayyar ta." sai kun shiga cikin labarin zakuga ruɗaɗɗan al'amarin da ke cikin sa, labari ne mai ban haushi da takaici. labarin rikitacciyar yarinya mai halayyar ban haushi.
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU* by sameehasusman
sameehasusman
  • WpView
    Reads 82,510
  • WpVote
    Votes 1,018
  • WpPart
    Parts 200
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU* *NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?* TAMBAYA:
+6 more