Serlmerh-md's Reading List
196 stories
Rubutacciyar Ƙaddara by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 129,674
  • WpVote
    Votes 764
  • WpPart
    Parts 24
Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa yasasu Kwad'ayin Rayuwar da nake ,duk da iyayensu , sun raba Amintar dake tsakanin mu Nayi kokarin barinsu sai dai Shakuwa tun na yarinta ya kasa bari muyi nesa da Juna, duk da na guje musu bisa i'rin gurbatacciyarr rayuwar da nake amma Haka sukayi fatali da shawarata. bakai kake zabarwa kanka Kaddara ba, Haka zalika bakai kake zanawa kanka, Rayuwar da zakayi ba, Kaddara i'ta ke zab'arka rayuwa kuwa i'ta ke juyaka yanda taso, Amma Allah na dubi da Halinka ne. tabbas rayuwar mu Rubutacciyar Kaddara ce , abin dubawane Dan Allah ku d'auki darasin cikin labarin akwai fad'akarwa sosai a cikinsa...
RAYUWAR CIKIN AURE by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 9,681
  • WpVote
    Votes 528
  • WpPart
    Parts 40
TSOKACI Wannan littafin tsokaci ne a kan rayuwar ma'aurata, abubuwan dake faruwa yanzu a gidajen Auren mu, da kuma matsalolin dake cikin auren. Duk wanda yaga labarin nan yayi iri ɗaya da rayuwar sa to yayi haƙuri domin ban yi don cin zarafin sa ba, nayi ne domin gyara, domin rubutu da gyara shi ne buri na, Faɗakarwa ita ce tsari na, Ilimantarwa kuwa muradi na ne. Isar da saƙon amfana ga al'umma shi ne tunani na. Alƙalami na a kullum yana bin hanyar da zai riƙa gyara ne.
RAYUWA DA GIƁI by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 110,932
  • WpVote
    Votes 8,399
  • WpPart
    Parts 41
Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...
CINIKIN RAI.....  beauty meet the beast by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 7,025
  • WpVote
    Votes 369
  • WpPart
    Parts 22
Mutane kala uku ne a duniya. Na farko masu rauni Na biyu masu karfi Na uku masu bada umarni A ko ina ma duniya suna raye. Suna kasuwancin su ne akan haka ga duk wanda ya kawo musu tsaiko su aika shi garin sa ba a dawowa.... Silar su mutane dayawa sun rasa wasu masu. Wasu sun yi kuka, wasu sun mutu. A duk lokacin da aka tab'a su suna fada suna karawa Kasuwancin mu ne aka tab'a. Sai dai Allah me kyauta da kari. A lokacin da aka haifi shaidani ya addabi duniya, A lokacin Allah ke aiko waliyi a bayan kasa..... Dalilin da Mahaifinsu ya mata lakabi da Uwar Adalci Zenobia tare da Yar uwarta Zulfa......
ƘAZAMIN TABO by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 2,309
  • WpVote
    Votes 161
  • WpPart
    Parts 13
Akwai ƙalubale me tarin yawa a cikin wannan Hikayar, bance babu soyayya ba sai dai akwai ababen ban mamaki da zasu faru, domin ya tattaru da manyan damuwa, kunci, rikici, abin tausayi, sai soyayya da yake a matsayin madubin labarin.
second chance by ummumaryam29
ummumaryam29
  • WpView
    Reads 15,860
  • WpVote
    Votes 396
  • WpPart
    Parts 29
second chance
FITAR RANA by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 20,448
  • WpVote
    Votes 1,244
  • WpPart
    Parts 21
This is a short, hopely amazing story of a witty-smart girl wasimé Aliyou in her love_hate relationship with her biggest critic yet wildest fantasy,i hope u'did enjoy it. #wasimé #Taheer #saheeb
Bakar Zargi🖤🖤A Hausa Love Story🖤🖤 COMPLETED by beealpher
beealpher
  • WpView
    Reads 48,554
  • WpVote
    Votes 2,205
  • WpPart
    Parts 47
Hammod ne ya fara fita, hoor ta fito, kofan na rufewa gam, ya fisgi hannunta bai tsayaba sai cikin dakinta yasa key ya rufe kofan, haddeta yayi da bango yace yana huci "dan ubanki ni kikace ma kare?" Dariyar fitar hankali tayi hadda tafawa tace "au ashe ba barar kudi dad yayi ba da ya turaka UK, I thought you have a fish brain ashe kwakwalwarka na coding, good job keep it up" ya hasala sosai ya shaketa yace "I have 1 advice for you, in kina son kanki ki koma kice wa dad kin janye statement dinki otherwise you'll suffer the consequences". "in your wildest dream, I'm too wise for your tricks, watau I should do the dirty work &,you take the glory hmm? I only know of a prodigal son not a daughter". Ran Hamood yayi matukar baci "I just can't marry the girl I hate the most" ya fada cikin zuci, dariyarta ya dawo dashi daga duniyar tunanin da yake. "Like seriously, you can't marry the girl you hate the most?, & it seems that's what's about to happen, my advice to you, brazen up & accept the fact that I'll soon be addressed as Mrs Hammod Alkali, isn't that melodious dear hubby?" Ta fada cikin wani irin sexy voice tana patting kafadarshi a hankali.
SAREENAH by fatymasardauna
fatymasardauna
  • WpView
    Reads 180,318
  • WpVote
    Votes 8,553
  • WpPart
    Parts 51
A romantic love story
SAUYIN RAYUWA (EDITING) by H_jeeddah
H_jeeddah
  • WpView
    Reads 197,715
  • WpVote
    Votes 15,417
  • WpPart
    Parts 104
"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No yaa maheer, I've to finish what I started,you don't have to worry, I'll be fine,I can take care of myself." He had no other option than to let her be, her happiness matters to him most, he can do anything just to see a smile on her face...HIS PRINCESS. *-*-*- "If you can't handle your job properly,then there's no need for you being in this palace, you may leave if you want to,but don't you ever drag me into this, now get out!" "But..." "What the... I said out!"He yelled "Okay fine Emperior...am leaving"she stormed out He couldn't do anything, he stood there unhelpfully staring at the door, he really don't want her to leave, but he has no option than to do this, for her sake and safety...HIS KIA. *-*-*- Meet Dr. Mariam Anas,dispiritedly romantic physiotherapist who lack personalities,strong headed girl that fears no one and doesn't listen to anyone except for her paladin MAHEER SHAREEF,after her services are called into the palace, there she meets the most charmingly arrogant prince MURAD BAYERO who is completely opposite to her,and gradually she fell in love. In every mystery there's must hi be a reason behind it and she's willing to find out even if that put her life at stake. Is a battle of love and value between three individuals who are willing to sacrifice for their love happiness even if that would be the cost of their lives.