AUREN SOYAYYA
Rikicin Auratayyarmu ta hausawa, da hanyoyin gyarasu.
Completed
Mature
Ban taba nema na rasa ba,komai nawa ready yake tun kafin lokacinsa yayi,saidai Allah ya jarabceni ta hanya mafi wahala,ta Yaya zan samu yarda da soyayyar dangin mijina?bayan abinda suke nema daga gareni banida iko da baiwa kaina shi?
Labari ne na wata Yarinya da ta tashi cikin gata da kulawar iyayenta lokaci guda duniyar ta juya mata yayin da ta hadu Kaddara ta rasa dukkan iyayenta Sanadiyyar gobar da ta cinyesu harda karamar kanwarta !ta dimauce ta rasa duk wani tunaninta!Ta rasa wacece ita? Kaddara ta jefa ta hannun wasu azzalumai suka gurgunt...
Talauci, kuncin rayuwa, danne hakki da rashin kyautata rayuwar na kasa yana daga cikin silar lalacewar al'umma a wannan zamani.