shehuzahraubature's Reading List
38 stories
A JINI NA TAKE by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 69,908
  • WpVote
    Votes 3,092
  • WpPart
    Parts 12
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu? Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.
ZAZZAFAN KISHI {Sabon Salo} by jeedddahaliyu
jeedddahaliyu
  • WpView
    Reads 12,862
  • WpVote
    Votes 984
  • WpPart
    Parts 78
Zazzafan kishi is a story about love and jealous
Ummu Hani by FadimaFayau
FadimaFayau
  • WpView
    Reads 51,871
  • WpVote
    Votes 4,070
  • WpPart
    Parts 72
Not edited!!! Duk da cewar iyayansu sun mutu, an rasa wanda zai ɗauke su cikin dangi, ummu hani yar kimanin shekara goma sha shida ita ta ɗauki ragamar kula da yan uwanta guda shida, ciki harda jaririn da ummansu ta rasu gurin haihuwar sa, wanda rashin kuɗin madara yasa Ummu hani yanke hukuncin shayar dashi da kanta.
UWA KO UKUBA by MSHAKURworld
MSHAKURworld
  • WpView
    Reads 37,721
  • WpVote
    Votes 675
  • WpPart
    Parts 24
Imagine having someone that's unrelentingly critical of you! Always finds fault in you! Someone that can never be pleased! Someone that blames you for everything that goes wrong! Imagine that someone happens to be your mother!!!!! Imagine loving your mother because she's your mother and hating her as a person! Imagine your mother making your life so dark like a tunnel! Then a light appears! Very warm light 💡 YOUR LOVE ❤️ Your mother murder the love of your life 💔 WILL YOU TAKE REVENGE ON YOUR MOTHER?
YAR AREWA(THE NORTHERN GIRL)Paid by Chuchujay
Chuchujay
  • WpView
    Reads 4,657
  • WpVote
    Votes 223
  • WpPart
    Parts 21
YAR AREWA (THE NORTHERN GIRL) Meet JASMINE BILAL SHAREEF In her journey of becoming a lady pilot" Kalma daya ta daddy i need a mom shi ne mafarin tarwatsewar gidansu , Haduwarta dashi shine babban challenge na rayuwarta saboda yarda a kullum yake nuna bata iya ba bazata iya ba sabida she's just a naive girl who Can't even we wear her pilot pants properly and take expecting zama jagoran mutane dayawa, bashida aiki sai tunatar da ita cewa kitchen shine gurin da ya dace da ita, Kiyayarsa tun tana damunta har ta daina damunta tayi alkawarin nuna masa ba kitchen ne gurin daya dace da itaba , Bata rabu dashi gurin aikiba tazo gida ta tarar dashi , Yea ta tsinci kanta zaman gida daya dashi" CAPTAIN SHURAYM ABUBAKAR SADAUKI" Meet the cocky captain . Coming soon!!!
CAPTAIN MUZAMMIL by Zeeneert
Zeeneert
  • WpView
    Reads 64,182
  • WpVote
    Votes 4,724
  • WpPart
    Parts 79
The life of a Soldier
🤍Dr.TAHEER🤍 by aysharano22
aysharano22
  • WpView
    Reads 133,237
  • WpVote
    Votes 5,613
  • WpPart
    Parts 58
Dr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya girme mata da shekaru biyu...it's an interesting love story indeed 😊
❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI)  by Aysha_sona
Aysha_sona
  • WpView
    Reads 222,623
  • WpVote
    Votes 9,562
  • WpPart
    Parts 112
Hassan Sooraj Marafa yana da'ya daga cikin hamshakan masu kud'in Lagos. One of the seven billionaire elites dake ruling garin Lagos. Sune ake kira da Asiwaju's of Lagos. Babu wanda ya isa yaja dasu. "Kinfi karfin million d'ari Hibba, ki zauna kiyi nazari akai. Million d'ari, shekara biyar, and your brother is free. It's a contract." Waenan sune kalaman da kyakyawan billionaire Hassan Sooraj ya ra'da mun a kunne. Mutumin dake sa zuciyata hargitsi a duk sanda na daura idanuna akansa. Ina so na kalli cikin kwayar idanunsa nace masa a'a amma taya zan fara? kanina yaci masa bashin naira million da'ya da'ya har d'ari. Bashin dana san har duniya ta na'de bazamu ta'ba iya biya ba saboda mu talakawa ne gaba da baya, ina zamu samu waenan makudan kudi mu biyashi? Abunda yafi daure mun kai yafi bani takaici shine yanda zuciyata kulum take dalmiya cikin kogin sonsa, mutumin da bai daukeni a bakin komai ba sai abar wasarsa. Sunana Hibba Abdullahi, shekarata ashirin da biyu a duniya, ni yar Biu ce, Babur gaba da bayanta, banida kowa banida komai sai kanina, gatanmun shine Allah. Shi kadaine zai iya fiddani daga tarkon wanan kyakyawan attajirin, mai dara daran idanu masu mugun firgitar mun da zuciya. Wanan shine labarin mu.
AAERAT (The princess of Binaaf)  by Itz_Seembyluff
Itz_Seembyluff
  • WpView
    Reads 3,678
  • WpVote
    Votes 570
  • WpPart
    Parts 14
AAERAT is the story of a Binaaf princess, who's forced to marry the enemy of her father for the safety of her Kingdom ... In a kingdom where women are treated as the inferiors, where women are the victims of domestic violence, where women are deprived the right to education and where the girl Child Abuse is an unpunishable deed.. It's the story of a woman, who fought for the deserved rights of women and set them free from their distress..
Sahr-Khulayd  by Itz_Seembyluff
Itz_Seembyluff
  • WpView
    Reads 57,839
  • WpVote
    Votes 2,455
  • WpPart
    Parts 88
The tragic love story of Sahr and Khulayd❤