AishatuAbdulkadir2's Reading List
122 stories
SILAR FYAƊE by Rabiatu333
Rabiatu333
  • WpView
    Reads 2,143
  • WpVote
    Votes 139
  • WpPart
    Parts 15
silar fyaƊe labari ne akan wata yarinya wacce wani ya yi mata fyaƊe wanda ita kanta bata san wanda ya yi mata ciki ba,shima kuma bai san wacce ya yiwa cikin ba,kubiyoni don jin yadda labarin zai ka ya.
HATSABIBIN TSIBIRI by Mrsjmoon
Mrsjmoon
  • WpView
    Reads 1,642
  • WpVote
    Votes 111
  • WpPart
    Parts 16
Labarin matsafan 'yan biyu da d'an sarki.
WASU MATAN by MaryamahMrsAm
MaryamahMrsAm
  • WpView
    Reads 2,329
  • WpVote
    Votes 133
  • WpPart
    Parts 10
When paths cross between a broken girl and a hardened man, a story begins... not of perfect love, but of healing, pain, and growth. Shekaru talatin na rayuwar Yusuf sun shude cikin duhu da ƙarya. Ya rayu ba tare da sanin ainihin wanene shi ba. Raised by people he trusted, loved by a woman he called "Mom", but his entire life was built on a lie. Who is he really? Maryam Imaan ta faɗo cikin rayuwarsa, their pain clashed before their hearts did. Ba kamar sauran labarai ba, haɗuwarsu ta farko bata zo da soyayya ba, it came with fire and misunderstanding. Fushinsa ya jefa rayuwarsa cikin gararin da har ya saka yayi mata kallon "DUHU" But fate has a different plan. What if the darkness he feared is the light he needed most? She is the light meant to expose his shadows. Ita ce zata buɗe ƙofofin gaskiya da aka rufe da ƙarya da makirci, a light that will not only shine on him, but burn lies to ashes. Tana da rauni. Shi ma haka. But love doesn't always need perfection, it only needs truth and courage. WASU MATAN is a journey of love, betrayal, family secrets and the painful price of redemption. A painful love. A silenced heart. A story you'll feel in your soul.
WATA KISHIYAR (ALKAHIRI CE KO SHARRI) by MaryamahMrsAm
MaryamahMrsAm
  • WpView
    Reads 148,374
  • WpVote
    Votes 10,255
  • WpPart
    Parts 67
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
KASHE FITILA by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 251,011
  • WpVote
    Votes 18,433
  • WpPart
    Parts 53
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu santa dashi ba.... Ga uwa, ga da sannan ga suruka.
WATA BAKWAI 7 by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 387,915
  • WpVote
    Votes 28,768
  • WpPart
    Parts 56
Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel
TODAY'S WORLD by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 12,189
  • WpVote
    Votes 1,196
  • WpPart
    Parts 10
In an inspiring short novel based on true life story that explores how many people are affected by one tragic accident and abuse, and how they survive it.
Martabar Mu by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 3,498
  • WpVote
    Votes 174
  • WpPart
    Parts 3
Taya zai kalli idanuwan Abbu bakin shi yayi shiru? Ta ina zai hada idanuwa da Abbu kamar bai ci amanar daya bashi ba? Ana mutuwa sau daya, shine yardar kowa, amman a tsayin satikan nan, ya mutu a duk ranar da zai tashi daki daya da Rayyan, ya ga Rayyan yayi mishi murmushi, numfashin shi daukewa yake yi Ba zai iya kallon Mami kamar bai taba amanar da ta dauko ba Wannan karin bayajin mutuwar da zata dauke shi ta wasa ce Bashi da tabbacin idan numfashin shi ya tsaya zai dawo. * Littafina na siyarwa ne akan naira #300 Account details 3029530320 Lubabatu Sufyan Polaris Bank Whatsapp Number: 08074545149 (Domin tura shaidar biya)
WAIWAYE... 1 by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 7,883
  • WpVote
    Votes 534
  • WpPart
    Parts 6
***Labarin WAIWAYE... #Dandano *** Na baku labarai kala-kala, a cikin su na baku labarin soyayyar data qullu a WATA BAKWAI, na zo muku da labarin tashin hankalin daya faru AKAN SO, kafin muyi tafiya a cikin RAYUWAR MU in da mukaga labarin Labeeb, ban gajiya ba wajen warware muku ababen da ALKALAMIN KADDARA ya kunsa da addu'a kawai take da tasirin sauya shi, ABDULKADIR ya zo da soyayyar da take ginuwa a bisa kyautatawa, kafin burin Hindu ya kaita hango MIJIN NOVEL, hankula kan tashi, zukata sukan girgiza lokacin da MARTABAR MU ta samu tangarda. * Tafiya ce ta ahali uku, tafiya ce da WAIWAYE...*ya hada kaddarorin su waje daya. Zan baku labarin iyaye uku mabanbanta da junan su, zan baku labarin uwar da ta mayar da yaranta jari, zan baku labarin uwar da ta amsa sunan domin kudi kawai, zan baku labarin uwar da ta so *WAIWAYE...* domin musayar zabin daya canza rayuwar nata 'ya'yan. Zan baku labarin SO, zan baku labarin KAUNA, zan baku labarin kaddarar da bata zuwa da zabi.