ShehuBilikis
- Reads 4,363
- Votes 131
- Parts 8
"ABAR SO !!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin seizing din breath aikuwa arikice tajawo kan NAFHI kan cinyarta
"Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah , ganinan acikin abinda nafi tsana a rayuwata (blood) wannan kawai yatabbatar min da bb Wanda ya wuce kaddara , kizamo Mai biyayya ga ANTYNMU cos ita kadai ce naki yanxu ,Kuma duk inda wannan mugun yake inason kimin alkawarin zaki nemo Shi , inason su walakanta Kaman yadda ya walakantar damu , inason farinciki yakaurace mai tare da iyalanshi ,inason yayi dana sani sosai "
tafada tana Mai lumshe Ido while ita NADHIRA takara volume din kukanta jin alamun itama kalmatus shahada takeyi, dakatawa tayi da kukan tana Mai nazarin yanayin yar'uwar Tata sai kawai taji jikinta ya sake itama arikice take fadin
"Yar'uwata kema karki barni DanAllah inason ki wayyo jini ! Jini !! Jini !!! Ko ina akwai yar'uwa mugudu nima ban son abinda bakya so wlhy baxan......................