UmmuAysher6's Reading List
3 stories
SADAUKARWA by maryamtalba
maryamtalba
  • WpView
    Reads 63,787
  • WpVote
    Votes 8,186
  • WpPart
    Parts 94
ne na izzar sarauta, ta shafi kumalabari rayuwar convert da suke musulunta mu musulmai Muke Gaza tallafa musu su rayu cikin musulunce, muke hanasu inuwa, idan mun basu inuwar kuma toh fa semu tsangwamesu mu gorata musu, mu damesu da kyara, darasussukan da suke cikin wanan labari darussane da kowane musulmi yakamata ya daukesu, gudunmawace ga dukkan Wanda suka musulunta ko suka fuskanci rayuwar haka, sanan wanan labari Zan iya cewa bai shafi kowaba Dana sani, wata baiwar Allah ce ta kawomin shi, wacce Bata damuba da in fidda sunanta ko boye ba, Bata damu danayi Kari ko nayi ragi ba cikin LABARIN ansamu dacewar rayuwarta sak da littafina na tambari Wanda saboda wasu dalilai masu karfi ya tsaya, shine taso na maye gurbinsa da nata labarin dn sunyi kamanceceniya, Ina godiya GAREKI MARY ANN RAHMATULLAH, Allah ya dawwamar dake Akan addinin islama, ya Kara Miki juriya ya dubi SADAUKARWARKI.
MADUBIN SIHIRI by MSKutama87
MSKutama87
  • WpView
    Reads 4,004
  • WpVote
    Votes 126
  • WpPart
    Parts 2
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun duniya har sarkin bakaken aljanun sai da yayi masa mubaya'a sanoda babu yanda ya iya dashi madubin nan yayi yawo a hannun masarautu daban daban daga karshe aka samu wani shugaban sarakunan musulmai ya raba shi izuwa gida bakwai sannan yasa kowane a cikin akwatin bakin karfe yasa aka kulle da makullin muftahul zarmal Wanda wannan makulli kafin kasame shi sai aka keta dajika guda goma sha biyu mafiya hadari a duniya suka kai akwatu ta farko izuwa Bahur akhlas teku mafi girma a duniya suka kulle inda sarkin aljanun ruwa ke gadinta akwatu ta biyu suka kaita izuwa bangon duniya na gabas akwatu ta uku suka kaita izuwa bangon duniya na yamma ta hudu suka kaita izuwa bangon duniya na kudu ta biyar ka kaita izuwa bangon duniya na arewa ta shida suka rufeta adaji na sha daya India kubar take ta bakwai suka rufeta a daji na sha biyu
DANGIN MAHAIFINA PART 1 by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 9,277
  • WpVote
    Votes 623
  • WpPart
    Parts 17
Ta bude idonta ta ganta kwance cikin kurmumin daji,ta duba gabas da yamma bata kowa ba face iskan itatuwa dake kadawa Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ta fara fada,ta karanto kullakuzai sai a lokacin ta fara tuno abubuwan da suka faru ta da ita.Ta tashi jikinta duk ya mutu tana tafiya har ta kawo bakin titi,daga gani titi ne da matafiya ke wucewa.A bakin titi ta zauna ta dukar da kanta kasa tana zubar da hawayen bakin ciki.