Labarine na yara gudu biyu,wanda zusu taso cikin rashin kulawa da gata na iyayansu,sakamakon matar mahaifinsu.
Labarine me fada karwa,nisha dan tarwa yana dauke da tausayi, soyayya da kuma karamci...
Samira yarinya ce y'ar shekara 16, tana aiki gidan Alhaji Habib da Hajiya Hafsat, kasacewar Allah yayi Samira da tsafa dukda basu hali amma kullum tana cikin tsafta, kuma ga uwa uba ta iya girki, yaw da gobe har ta kai Alhaji ya fara son Samira....... ku biyo ni dai
########
Labari Daga=> Aisha Zakari(Ameerah)
Rubutawa => Ummi Amina (Ummeeter)
💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
Labari neh akan wata yarinya mai suna Sayyada da ta mayar da kanta bebiyaa,saboda wa su mugayen mutane dake bibiyarta. 🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁.
Ku kasance da ummeeter dan samun labarin yadda abin ya wakana.
Taku har kullum
Ummee ameenah.
Tunda muka fara ku6ewa da d'an Haruharu a k'ofar gidan nurse Hajara da ko ita ba ta sani ba ya fara jan ra'ayi na har na fara jin zan iya zama tare da shi duk kuwa da cewar ban san mai aure yake nufi ba, amma nasan dole dama wata rana zanyi kuma dole zan bar iyayena tunda suma sun baro gidajen nasu iyayen.
Wata rana.....