Select All
  • SANYI DA ZAFI
    33.7K 862 30

    Picture rayuwa kinada mahaifiya me HIV, the stigma, the takura from your community, and he daily battle then amidst this chaos something happened Soyayya!! But what do you think happens when FIRE meet ICE?? Idan SANYI DA ZAFI suka hadu aganin ku mezai faru???💫

  • JARABTA
    67.4K 2.7K 19

    Wanan labari ne akan jarabawan ubangiji, yanason wata baiwar Allah mai suna Aisha ranan bikinsu ta mutu, bayan wani lokaci mai tsawo saiya hadu damai kama da ita amma akwai wata gagarumar ukuba atattare da hakan kubiyoni danjin wanan labari mai dadi.

    Completed  
  • Shattered Dreams and Scarred Pages
    19.5K 4.6K 78

    O my unknown friend, These pages hold my heart and soul, The emotions within, my story to unfold. My forgotten songs, once buried deep, Will resurface now, no longer asleep, In the season of pain, they were written, A poet's heart, young and smitten. Come take a seat, let's share a moment, Let my words set free your o...

    Completed  
  • MATAN ASOKORO
    2.8K 67 1

    our today's marriage life and the problems of it.

    Completed  
  • AUREN SIRRI
    11K 629 35

    Labari ne daya kunshi soyayya da yanda taja akai AURE anma na SIRRI daga karshe sharri ya shigo ciki sanadiyyar kishi hartakai ga soyayyar da aka gina ta zama tarihi se rashin yarda ya jaza rabuwa ta har abada kafin daga baya gaskia tayi halinta yayin da rufaffiyar soyayya ta dawo aka kuma dinkewa aka zama daya.

    Completed  
  • BIBIYATA AKEYI
    195K 9K 108

    A Very heart touching story, a story about a girl who suffers alot from her step mom, badan. komai ba sai dan tahanta aure, and finally tasamu mijinda kowacce mace zatayi burin samu, and then tak'arsa samun wata gwagwar nayar rayuwa wajen step mom dinsa."

  • K'ADDARA KO SAKACI.? (COMPLETED)
    16K 521 10

    "Ruqayyah yaushe kika fara tumbi ke da ko me kika ci cikin ki baya tab'a dagawa?" Baki Ruqayyah ta bud'e tana dariya take fad'in "wallahi ummah na fara tumbi,ba ki ga har k'iba na k'araba?" "Abunda na gani kenan shi yasa nake tambayarki" "Uhmmmm! Ummah kenan wallahi babu komai,murmushi Ummah tayi lokacin...

    Completed  
  • IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)
    17.3K 318 7

    Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai...

    Completed  
  • Mummunan Al'amari✅
    1.8K 272 71

    Ariyanaty, Diyyaty da kuma Wailaty, y'an uwan juna ne, Mummunan Al'amarin da ya sami rayuwar su shi ya zamo sanadiyar tarwatsewar su, ko wace rayuwa da yanayin qaddarar da take zuwa da ita, ku biyo ni domin karanta hagigiyar qaddarorin da suka sami wa'ennan y'an matan. Riyanaty @Algeria Diyyaty @Nigeria Wailaty @Nige...

    Completed