Ummuazamm
- Reads 522,221
- Votes 42,145
- Parts 59
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci.
Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci.
Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito