AysherBuhari's Reading List
113 stories
Ƙanwar matata by Matarsayyadee01
Matarsayyadee01
  • WpView
    Reads 4,509
  • WpVote
    Votes 36
  • WpPart
    Parts 7
Zazzafan soyayya, tashin hankali, taƙaddama a tsakanin ya da ƙanwa a kan namiji ɗaya, nadama mara amfani tare da tausayi mai narka zuciya.
CUTARWA! by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 58,545
  • WpVote
    Votes 2,493
  • WpPart
    Parts 50
Kowane ɗan Adam, ɗauke yake da littafi, mai tarun shafukan ƙaddara, idan ka karanta fejin yau, sai ka buɗe na gobe zaka san me yake ɗauke da shi. Sai dai ummi na iya cewa, tun da ta buɗi ido, ba ta taɓa cin karo da shafin da buɗe shi yayi mata daɗi ba, sarƙar ƙaddara ke ta janta daga wannan tarago zuwa wancan ko menene dalili?...
RABO AJALI...! by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 271,763
  • WpVote
    Votes 15,413
  • WpPart
    Parts 40
A violent love story, Hustle in love is a big crime, trick love or I will die for your love, For you i have lived, with stitched lips, by drinking every tears but in the heart keeps burning, lamp of desire, the life has brought book of past days , now we're surrounded by countless memories, without asking i got so many answers, what i desire for you an what i got look, what to say world has shown enmity towards me, it was an order that i lived, but without you, they are silly who say that, for me you're stranger, many oppression towards us, without limits the heart has loved you only i have wish for you in every prayer of mine going is like some curse, if you go far, I'll die i swear......!
QADDARA CE SILA  by ZahraArkel
ZahraArkel
  • WpView
    Reads 26,894
  • WpVote
    Votes 1,698
  • WpPart
    Parts 75
Emotional and love story
ZAFIN KISHI !!!! (Complete) by autararewa20
autararewa20
  • WpView
    Reads 1,589
  • WpVote
    Votes 190
  • WpPart
    Parts 25
Rubutacciyar ƙaddararta tana cikin ZAFIN KISHIN ta,tana zaune da mijinta lafiya ƙaddara ta riskesu ta sanadiyar haduwa da wata fitinaniyar ƙaruwa wacce ta wargaza farincikin su.Ta yi fatali da jin dadinsu,duk a sanadin ZAFIN KISHIN matar shi . Shi mutum ne mai burin zama da mata guda biyu,sai dai kash ya hadu da ƙaddararsa ta hanyar matar da yake aure ,ta rikita masa tunani ta hana shi auren kowacce mace idan ba ita ba.
                    ƘASARMU A YAU! ✅ by Ouummey
Ouummey
  • WpView
    Reads 2,235
  • WpVote
    Votes 186
  • WpPart
    Parts 32
wace irin rayuwa talaka keyi yayinda shuwagabannin kasar ke tattare duka arziqin qasar zuwa ga kansu kadae tare da iyalensu??? Tabbas rayuwan talakan QASARMU A YAUyana cikin halin matsi da rashin sanin makama. Duka Yan siyasar QASARMU sunayin komae ne domin cigabansu yayinda San Kai na rayuka qalilan ke tauye cigiban alumma da qasa baki daya. Da an anbaci kalmar siyasa kowa Allah wadai yakeyi da Wanda y kirkiri kalmar saboda mu a QASARMU Ana anfani da kalmar ne ta hanyar yin qarfa qarfa da babakere yayinda rayukan talakawa suka Zama kamar rayukan kiyashi Wanda baa maidashi abakin komae b. A yayinda komae ke neman tabarbarewa baa rasa masu kishin qasa, masu kishin kansu haka Kuma masu San ganin cigaban alummar QASARMU!!! Ba lallae se k kasance Dan siyasa b sannan zaka iya kawo gyara ko cigaba acikin qasaba. Yan jarida n daya daga cikin mutanen da alumma suke yarda da duk zancensu Wanda hakan yabasu damar yada abinda suka ga dama matuqar dalolin amurka zasu shige aljihunsa. Seadae a hakan baa rasa n gari Wanda zasuyi fatali d wnn CI bayan da ake qoqarin lakabawa QASARMU. KU BIYONI A CIKIN LITTAFIN QASARMU A YAU DAN JIN TAYAYA KUMA SU WAYE YAN QASA NA GARI MASU BURIN CIGABAN QASARMU!!!!
Ꮋᴀᴋᴀ Nᴀᴡᴀ  Ꮇɪᴊɪɴ Yᴀᴋᴇ   by neeshejay
neeshejay
  • WpView
    Reads 11,151
  • WpVote
    Votes 1,215
  • WpPart
    Parts 29
Bana gaya miki bana son haihuwa ba wlh saena zubar da wannan cikin naki dan a tsari na haihuwa ki shirya karbar magani" "Wlh baka isa ka sakani zubar da kyautar da Allah ya bani ba Sulaiman kayi duk abunda zakayi" "Kayi hakuri Sulaiman bazan iya komawa gdanka ba ka cutar dani cuta mafi muni cutar da ba wanda zae mun sakayya sae Allah ka tafi zaka hadu da Rabi ka" "Haba Afeefah dan Allah kiyi hakuri nasan abaya ban kyauta miki ba amma wlh na miki alqawari bazan sake ba Allah" "Hmm bature yace is too late to cry when the head is cutoff Allah ya hada kowa da rabonsa" "Haba mana Afeefah ki taimaki rayuwata wlh ina cikin wani hali" "Kaima kayi hakuri saboda rayuwarta na cikin wani hali Sulaiman bazan iya sake maida yata gdanka ba Karka Kara ganin kafarka gdan nan na gaya mama"
ƘAZAMIN TABO by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 2,342
  • WpVote
    Votes 161
  • WpPart
    Parts 13
Akwai ƙalubale me tarin yawa a cikin wannan Hikayar, bance babu soyayya ba sai dai akwai ababen ban mamaki da zasu faru, domin ya tattaru da manyan damuwa, kunci, rikici, abin tausayi, sai soyayya da yake a matsayin madubin labarin.
𝐇𝐚𝐤𝐚 𝐧𝐚𝐚𝐚 𝐦𝐢𝐣𝐢𝐧 𝐲𝐚𝐤𝐞 by neesharjay
neesharjay
  • WpView
    Reads 2,150
  • WpVote
    Votes 145
  • WpPart
    Parts 15
" Wlh sae na zubar da wannan cikin kinfi kowa sani a tsarin ba haihuwa" "Hmmm Sulaiman kenan toh bari kaji ko mutuwa zanyi wlh bazan bari ka zubar mun da ciki ba"