INUWA ƊAYA
Sanyayyar soyayya,kauna,kuskure,dana sani,maraici,tugu da makirci tsantsar miskilanci ,biyayya duk a cikin littafin INUWA ƊAYA daga alkalamin khairi_muhd
Sanyayyar soyayya,kauna,kuskure,dana sani,maraici,tugu da makirci tsantsar miskilanci ,biyayya duk a cikin littafin INUWA ƊAYA daga alkalamin khairi_muhd
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda...
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.
Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan