sauwama's Reading List
17 stories
A DALILIN KISHIYA  by sakee19
A DALILIN KISHIYA
sakee19
  • Reads 60,031
  • Votes 5,841
  • Parts 39
Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.
CIKI DA GASKIYA......!! by BilynAbdull
CIKI DA GASKIYA......!!
BilynAbdull
  • Reads 464,987
  • Votes 29,855
  • Parts 93
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
ƘWAI cikin ƘAYA!!
BilynAbdull
  • Reads 1,466,675
  • Votes 121,364
  • Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
TAKAICIN WASU by SURAYYAHMS
TAKAICIN WASU
SURAYYAHMS
  • Reads 36,773
  • Votes 3,177
  • Parts 25
"Babu tantama ko shakku duk inda kaga tarayyar mutum uku to na ukun sun shedan ne". The Brave men falcons,a group of military tycoons trio that spell and cast the words of true solidarity in their friendship have been the citys best kept secret for years.but strange side effect is appearing as thy hit the aura of limitlessly unending fame,luxury and unstoppable power. When A freak suicide force tear them apart down to the era of thy spring born mates ravishing an UNTOUCHED DESTINY. Be not afraid of destiny, some are born by destiny,some achieved destiny and others hve thy destiny engineered right in their DNA.. Sun kasance a duniya mabanbanta but what will happen if all that bind is an unravalling DESTINY UNTOUCHED. In har qaddara zanen ubangiji ne then Let seee how the complicated destiny of nashwan hakeem wamako and zairah wasim kaita unveils. Give it a hack OR,u will be addicted.
MUJARRABI  by Aufana8183
MUJARRABI
Aufana8183
  • Reads 1,106
  • Votes 52
  • Parts 7
Labari mai cike da tartsatsi, cin amana, yaudara, dakuma tsintsar soyayya
GIDAN KASHE AHU by Maryam-obam
GIDAN KASHE AHU
Maryam-obam
  • Reads 129,401
  • Votes 3,802
  • Parts 49
Labari ne akan yanda duniya ta lalace yara kanana suke zuba bariki, ba tare da sanin iyayensu ba......
YA JI TA MATA by miss_untichlobanty
YA JI TA MATA
miss_untichlobanty
  • Reads 85,559
  • Votes 8,151
  • Parts 63
Wannan labari me suna YA JI TA MATA shine littafina na uku.... Labarin wani saurayi ne Wanda bashida aiki sai zina, a cewar sa ba laifinsa bane Allah ne yayi sa hariji. Toh hakan ne yasa iyayen sa suka rufe ido sai yayi aure amma fa an gudu ba'a tsira ba domin kuwa babu wacce take iya zaman sati biyu dashi tsanani kwana 10 sai su gudu. Toh fa an Sami matsala domin reshe ta juye da mujiya inda Allah ya hadosa da Wanda ta fisa jaraba toh yanzu kuma shi ke gudu. Wai ya za'a kwashe ne a lokacin da iyayen sa sukace bai isa ya saketa ba kamar yadda ya dafa kur'ani cewa bazai saketa ba? KU BIYONI CIKIN WANNAN LABARI NAWA DAN JIN YADDA ZA'A KAYA. SAURAN LABARAI NA: 1.KURUCIYAR MINAL 2. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE AND NOW 3. YAJI TA MATA.
NOORUL✔️ by Serlmerh-md
NOORUL✔️
Serlmerh-md
  • Reads 51,536
  • Votes 3,484
  • Parts 94
Sakayyar Allah
Ni da Aminiyya tah (Ja'adatu da Sameerah) by MSIndabawa
Ni da Aminiyya tah (Ja'adatu da Sameerah)
MSIndabawa
  • Reads 61,011
  • Votes 4,826
  • Parts 75
Labari akan aamintaka wacce ta ke fauke da soyayya tare da sadaukar wa tsakanin amninan biyu. Muhammad Jawad (Yaron littafin) Ja'adatu (Yarinyar littafin) Saneerah (Aminiyar Ja'adat) ku shigo ciki kuji me ke akwai wacce irin sadaukar wa haka Aka yi sannan akan mmenene shin ya amintar take ta cin amana ce ko ta me? duk zakuji karin bayani aa cikin littafin nan. let go in and see