ruktiey's Reading List
84 stories
FURUCI NA NE by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 55,145
  • WpVote
    Votes 3,770
  • WpPart
    Parts 37
"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki..... "ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin". shiru tayi can ta nisa tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din". dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'." tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ". murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".
ZAƁIN IYAYE.. by JameelarhSadiq
JameelarhSadiq
  • WpView
    Reads 3,578
  • WpVote
    Votes 45
  • WpPart
    Parts 50
Zaɓin iyaye labarine da ya ƙunshi tsana maitsanani da bak'ar gaba,labarin ya kunshi sallar soyayya sun zabi soyayya akan farincikin iyayensu shin zasu hakura da zaɓin ransu akan na iyayensu..
Gidan Bahaushe by nusysa
nusysa
  • WpView
    Reads 259
  • WpVote
    Votes 28
  • WpPart
    Parts 14
patience is d key of life
*RUGAR SAJE* by nusysa
nusysa
  • WpView
    Reads 640
  • WpVote
    Votes 68
  • WpPart
    Parts 40
sarkakiyar soyayya da zumunta mai hade da cin amana, shiga ciki ka karanta tsantsar soyayya, da tarin sadaukarwa.
BOROROJI....The Journey of Destiny!!! by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 91,890
  • WpVote
    Votes 16,558
  • WpPart
    Parts 73
love and Destiny.... She never thought of falling in love with him, but he never fell in love with her. She never knew who you trusted would betray you until she sought true love ....
JINI YA TSAGA by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 21,323
  • WpVote
    Votes 1,334
  • WpPart
    Parts 20
Ba son ko wano uba bane samun balagurbi acikin ahalinsa, sai dai sau da dama ALLAH kan jarrabi bayinsa ta hanyoyi da dama. Duk da kasancewarsa babban Malami agarin hakan bai hana ya samu ta waya wajan gaza daqusar da mutum ɗaya tilo acikin ahalin sa ba. "Tabbas HAFSA zakka ce, daban take acikin yara na. Ni kuma itace tawa JARRABAWAR." "DUK da ana cewa JINI YA TSAGA FATA TA CIZA, awanan karon haƙuri na ya gaza. Bazan iya zama da HAFSA ba! zuciya ta ba zata ci gaba da jurar muyagun habaicin ta ba!" "NA san zaman ku da HAFSA ba mai ɗorewa bane HALIMA! Bazaki juri zama da ita ba. Ni na HAIFI HAFSA aciki na, na fiki sanin dafi da mugunyar halayyar ta." sai kun shiga cikin labarin zakuga ruɗaɗɗan al'amarin da ke cikin sa, labari ne mai ban haushi da takaici. labarin rikitacciyar yarinya mai halayyar ban haushi.
RASHIN JITUWA by Mrsjmoon
Mrsjmoon
  • WpView
    Reads 76,641
  • WpVote
    Votes 5,229
  • WpPart
    Parts 56
Wani kallon banza ta watsa mata tace "To bari kiji irin tsanar da nayi masa, da Allah zai k'adda yazamo Aljanna a tare zamu shiga to wallahi ni wuta zan wuce direct, akan dai mushiga atare da juna gara in zamo 'yar ja....
Rabin Raina (#hausaenglishromance) by thatlovergirl_700
thatlovergirl_700
  • WpView
    Reads 12,948
  • WpVote
    Votes 749
  • WpPart
    Parts 14
Maryamaa ta kasance mai kirki da kuma amana ga close friend dinta, Hauwa. Hauwa ta kasance mai son her one and only besty, Maryamaa. Basa zaton akwai wani abu da zai shiga tsakanin su bare ya kai ga cin amanar junan su. ==== ==== ==== Najib saurayi ne wanda koh wace mace zata so ace ya zama nata da sunan soyayya. Kuma shi mutum ne da idan yana son abu, babu mai raba shi. Meye zai faru idan Maryamaa da Hauwa suka tsinci kansu cikin the same love triangle? Join me, domin kusan yanda labarin zai kasance.
DR MUHRIZ by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 13,252
  • WpVote
    Votes 316
  • WpPart
    Parts 12
Tun tasowar ta bata san dad'in rayuwa ba, ta taso cikin rayuwar tsangwama, kyara da hantara, a lokacin da take tsaka da gwagwarmayar rayuwa k'addara mai girma ta afka mata wacce ta k'ara jefa rayuwarta a rud'ani da kyamatar al'umma, Ta rasa gata, ta rasa dukkan farin ciki, yayin da ta fad'a zazzafar k'aunar mutumin da bai san tana yi ba, mutumin da yafi k'arfinta ya mata nisa na har abada, wanda hakan ya sake jefa ta a mayunwancin hali....