Select All
  • CIWO A JIKIN WANI!
    1K 87 11

    ...Shin me yasa mahaifi zai mayar da ƴaƴansa tamkar hannun jarin da zai tsammaci samun riba a ko da yaushe? '''ƊANƊANO..''' •••Hawaye sosai suke saukowa idonta da wani irin Baby voice tace "ban yi sallama da su Yaa Aalima ba" Hamdiyya dake kusa da ita ta kalleta tace "ohh! Bari a kirasu sai kuyi sallama a gurgu...