My-mind's Reading List
1 histoire
Marainiya ce par Meera_meen
Meera_meen
  • WpView
    LECTURES 187
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Chapitres 1
Rayuwar Aisha ce wanda ita marainiya ce, wacce yayan babanta ya hakince ma gadon ta, ya kuma kawo ta gidanshi ana ta azabtar da ita. Cikin tsanannin wahalan da take fama Allah ya kawo jameel. Anan ne kuma en matan gidan duka hankalin su yatashi na son auren Jameel. Shin Jameel waxe so cikin matan nan guda biyar, sannan shi Ibrahim dayaxo daka baya waxe so?