Select All
  • Marainiya ce
    171 6 1

    Rayuwar Aisha ce wanda ita marainiya ce, wacce yayan babanta ya hakince ma gadon ta, ya kuma kawo ta gidanshi ana ta azabtar da ita. Cikin tsanannin wahalan da take fama Allah ya kawo jameel. Anan ne kuma en matan gidan duka hankalin su yatashi na son auren Jameel. Shin Jameel waxe so cikin matan nan guda biyar, sanna...