HaphsertWase's Reading List
19 stories
ZAFAFA BIYAR(DANDANO) by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 17,800
  • WpVote
    Votes 399
  • WpPart
    Parts 5
New year
MABARACIYAH by SAKHNA03
SAKHNA03
  • WpView
    Reads 4,685
  • WpVote
    Votes 51
  • WpPart
    Parts 14
Duniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba. Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?. Ban yadda da wannan maganarba,madadin na barshi ya wuce saidai na ajiye domin neman fansa. wannan dalilinne wasu a garesu nake azzaluma,wasu kuma mai ɗaukar fansa,ga wasu kuwa saleeha ce ni,wasu kuma suna ganina a makashiyah. saidai sunan dayafi yawa akan harshen mutane kuma yazamo na gaske shine MABARACIYAH. mace ɗaya a tsangaya ta almajirai..........
MAI SONA  { 2023 } by Haya-iqbal
Haya-iqbal
  • WpView
    Reads 25,072
  • WpVote
    Votes 1,328
  • WpPart
    Parts 77
* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata ganin lefin shi. Ƙaddara ce ta haɗa su har ta kamu da soyayyar shi, Shi kuma tun ranar ya ɗauƙi alwashin ruguza duk wata tarbiyya da iyayen ta suka ɗauƙi tsawon shekaru suna ɗaura ta akai, Ko wani ɗan adam yana da tashi ƙaddarar, ƙaddarar Aishah ta ɗauke ta izuwa duniyar da bata taɓa tunanin ko mafarkin zuwa ba, She's A'ishah malami, A simple girl, middle class girl , she's a queen in her own word , she's totally the epitome of beauty, . He's Aliyu Muhammad taha, Aka Lion , Aka party after party, arrogant, exclusive womanizer, a handsome and charming guy, who every girl dreams to have as a husband, he's just Don't believe in love, one day he fall for a middle class girl, because of him her life be miserable. ______________________________ { WARNING 🔞 } *Mature scenes, language, Hausa language . [ This book is work of fiction all the characters mentioned in this book is the imagination of the writer ] {High writer ranking100%} • in love 30% • romance 10% • heart break 20% • mature 40%
YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'IN by MAMANAFRAH12
MAMANAFRAH12
  • WpView
    Reads 4,225
  • WpVote
    Votes 98
  • WpPart
    Parts 10
Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta
SHU'UMAR MASARAUTAR 1 by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 11,208
  • WpVote
    Votes 142
  • WpPart
    Parts 13
"Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sannan ya furta. "Za ku iya tafiya." Umaima ta yi masa jinjina da hannu sannan ta sake ɗiban ruwan da ta wanke fuska da shi ta nufi wurin da Maimuna ke zaune hannunta ɗauke da kunamar da Bamaguje ya damƙa mata. Abin da suka aiwata a farkon zuwansu yanzun ma haka ne ya faru, sai da suka koma daidai wurin da suka buɗe ido suka gan su tun farkon zuwansu sannan, Fulani Umaima ta ɗaga ƙahon ta runtse ido ta busa haɗe da kiran sunan Bamaguje. Ƙamshin ɗakin Fulani ne ya ankarar da Maimuna dawowarsu gida, cike da girmamawa ta zube ƙasa ta furta. "Allah huta gajiya uwar gijiyata."
YAN UBANCI by MAMANAFRAH12
MAMANAFRAH12
  • WpView
    Reads 2,549
  • WpVote
    Votes 59
  • WpPart
    Parts 22
Labari ne mai cike da cin amana butulci, abubuwan al,ajabi kaa-kala
WAYE MACUCI by eedatou
eedatou
  • WpView
    Reads 56,279
  • WpVote
    Votes 3,419
  • WpPart
    Parts 66
Labari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsanadiyan wannan tsausayin abubuwa da dama sun faru a rayuwar ta. Wani tunani mai karatu zai yi idan ya tarar da labarin soyayya a kan jaruman maza guda uku ? Hahahaaaaaaa!!! ku biyo ni damin jin yanda zata kaya tsakanin su. Hmmmm ku kar sake a baku labari.
QADDARAR RAYUWA by missab_empire
missab_empire
  • WpView
    Reads 154,165
  • WpVote
    Votes 10,102
  • WpPart
    Parts 111
Fate of the innocent,,, A very heart touching story
Lawh-Al-Mahfouz by TajawwalAlRuwh
TajawwalAlRuwh
  • WpView
    Reads 3,226
  • WpVote
    Votes 702
  • WpPart
    Parts 17
Ina hanya? Ina mafita? Ina zata bi ta ga haske a rayuwar ta? Ya zama dole tayi zabi tsakanin rayuwar ta da kuma abunda ta dade tana so da muradi a rayuwar ta. Ya zama dole tayi zabi tsakanin rayuwar ta da kuma farin cikin wanda ta fi so fiye da kowa da kuma komi a kaf fadin duniya. Koh a mafarki, Hadiza bata taba tunani irin wannan rana zai zo ba a rayuwar ta; bata taba tunanin zata sama kan ta a cikin rudun da take ciki ba sai dai kuma ta san cewar duk abunda ke faruwa a cikin rayuwar ta rubataccen lamari ne, wanda Allah ya riga ya rubuta faruwar shi tun kan ta zo duniya. Tana da tabbacin cewar da za a buda takardan Lawh-Al-Mahfouz, toh tabbas za a sama abunda ke faruwa da ita ta a cikin shafin da aka ware musamman dan rayuwar ta. Lawh-Al-Mahfouz is a story of pain Of sacrifice Of strife Of longing A story of undying love.
NI DA YAN GIDAN MU by DeequsUsman
DeequsUsman
  • WpView
    Reads 3,746
  • WpVote
    Votes 243
  • WpPart
    Parts 27
Wannan ne littafi na na farko,Allah sa inyi abin arziki your comments and likes will be appreciated 😅 Life is full of ups and downs,when we think we got everything figured out,God test us with trails,and he usually test us with what we love most,this story is about a girl and all relationships wahala she went through,and also the struggles parents go through in raising their kids,it's filled with emotions,read and see how she finally meet her prince charming and the trails her family go through and how they pass the test with sabr(patience)and tawakkul(trust in God).