Select All
  • AURE NAKESO 💔💔💔💔💔
    67.7K 3.1K 60

    Matasa ne mata uku, masu kudi, masu kyau, komai sukeso na duniya Allah ya basu but they are looking for true love, let's see how it gonna roles💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞shin zasu samu koya?

  • Dare daya.
    6.6K 359 8

    Dare daya Allah kan yi bature. Dare daya ya isa ya kawo canji ga rayuwar dan Adam. Dare daya mutum zai iya aykata abunda zaiyi silar shigarsa aljanna ko wuta. Dare daya zai iya gina farin ciki. Dare daya zai iya ruguza farin ciki. A dare daya rayuwar Sa'adatu ta canja gaba ki daya. Ku biyo ni kuji abun da yake kunshe...

  • Dr Sameer Ameer (ON HOLD).
    12.1K 818 13

    Labari me taba zuciya, me dauke da darusa iri iri, ha'inci, yaudara, juya baya, uwa uba kiyayyar cikin gida.

    Mature
  • IMTIHAL (COMPLETED) .
    140K 8.2K 40

    Labarin wata yarinya ne data had'u da jarabawan rayuwa, soyayya me had'e da sarkakiya, da tarin rikici, kada Ku bari a baku labari 💖😍

    Completed   Mature
  • MAKIRIN NAMIJI
    4.8K 193 1

    Labarine daya kunshi yaudara, makirci etc.....

  • MATAR SARKI
    35.9K 1K 12

    HAUSA NOVEL

  • AUREN DOLE 2015
    71.5K 2.3K 7

    Auren dole labari ne akan wata yarinya wadda auren dole yazaman ma alheri saboda hakuri

    Completed  
  • BABBAN GIDA complete
    287K 10.7K 47

    LOVE STORY

    Completed   Mature
  • RASHIN DACE
    192K 10.6K 70

    wani ihu sukaji da alama ta can baya ne da sauri suka nufi bayan, Inda suke Jin hayaniya " na duke ta kiyi wani abu akai", " Rukayya ni kike fadama kinduke ta din ni sa'arkice", Tafada tana nuna ta da hannu ita kuma sai murguda baki take tana hararta " walh Yau Zaki San wa kika taba a gidan nan" " Ina jiranki maijidda...

    Completed  
  • SANADIN KI
    62K 1.4K 8

    Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suh...