fatee24's Reading List
16 قصة
SANADIN RAYUWA بقلم NASRULLAH133
NASRULLAH133
  • WpView
    مقروء 11,325
  • WpVote
    صوت 93
  • WpPart
    فصول 50
Sanadin rayuwa....!
FACALA بقلم Rabiatu333
Rabiatu333
  • WpView
    مقروء 1,799
  • WpVote
    صوت 56
  • WpPart
    فصول 20
labarine akan wata jarababbiyar facala,ɗan sarki me mugun kyau da mulki.
NADIYA! بقلم jeeedorhh
jeeedorhh
  • WpView
    مقروء 5,778
  • WpVote
    صوت 79
  • WpPart
    فصول 8
'Ta dan juya kanta cike da mamaki, tace, "Daddynka kuma? wanene shi?" Yace, "Habib Abdullahi Makama?!" cikin sigar tambaya. Jin sunanshi kadai ma sai daya sanya taji bugun zuciyarta ya canza. A duka kwanakin da suka wuce tun bayan daya ajiyeta a kofar gidansu ya wuce, karya take yi tace babu wata rana da zata fito ta koma ga mahaliccinta bata tunano wannan mutumin ba. Abin har ya kusa zame mata jiki, yin tunaninshi a lokacin da taje yin kwanciya barci. Wasu dararen kuwa har da mafarkinshi da tunanin wannan daddadan kamshi nashi, wanda ta lalubo turaren da yake amfani dashi cikin wadanda ya bata, itama ta mayar dashi nata turaren. Yaudarar kanta take, da take cewa wai tuni ta manta da sha'aninshi da kurar data kwasoshi. Ita tasan karya take yiwa kanta. Duk kuma yadda taso abinda ke tukarta a zuciya kada ya bayyana, sai daya bayyana din. Ta rasa fara'ar kirkirowa tayi koda ta yake ce kuwa, haka bugun zuciyarta ya ki saisaituwa duk yadda taso ta saisaita shi kuwa. Ta daure dai da kyar tace, "ok, na ganeshi. Yana ina yanzu?" Ya dan daga kafada, "ban sani ba nima. Kawai dai yace in zauna a wajenki zai dawo ya daukeni." Ita abin ma sai ya girmame mata, mamaki ya hanata motsi. To ita kuma a su wa? Kuma da wane dalili? Da zai dauko danshi ya kai mata?..." To domin sanin dalilin, don me, kuma me yasa? Sai ku biyoni Ni Jeeddah Lawals tare da Nadiya a wannan tafiyar tamu.
Sarkakiya بقلم Bintabusaddiq
Bintabusaddiq
  • WpView
    مقروء 75,274
  • WpVote
    صوت 2,141
  • WpPart
    فصول 111
Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?
 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete) بقلم UmarfaruqD
UmarfaruqD
  • WpView
    مقروء 40,407
  • WpVote
    صوت 1,802
  • WpPart
    فصول 55
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.
ZAFAFA BIYAR NEW YEAR بقلم huguma
huguma
  • WpView
    مقروء 18,618
  • WpVote
    صوت 207
  • WpPart
    فصول 18
Don ilimantar da al'umma da nishadantar dasu
GASKIYAR LAMARI  بقلم Nazeefah381
Nazeefah381
  • WpView
    مقروء 336
  • WpVote
    صوت 11
  • WpPart
    فصول 1
Labarin Yaya da k'anwarta da suka fa'da cikin son miji guda
RAYUWAN NAJWA بقلم AyshaIsah
AyshaIsah
  • WpView
    مقروء 25,986
  • WpVote
    صوت 1,697
  • WpPart
    فصول 40
labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa. ku biyoni don in inda wannan labarin zata kaya. Labarin cike take da tausayi da nunawa jajircewa....
BAZAN BUTULCE BA بقلم Zeety-AZ
Zeety-AZ
  • WpView
    مقروء 3,918
  • WpVote
    صوت 327
  • WpPart
    فصول 23
Rayuwar Salimah....
RAYUWAR BINTU بقلم Zeeneert
Zeeneert
  • WpView
    مقروء 190,489
  • WpVote
    صوت 8,590
  • WpPart
    فصول 33
The story of Bintu,where two Brothers from a wealthy family fall head over hill inlove with her. get ready,seat back properly and read this amazing heart touching story because I assure you I'll never let you down(completed)