ummkhai's Reading List
11 stories
IFZAA! (MMBFF) by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 28,715
  • WpVote
    Votes 2,231
  • WpPart
    Parts 34
(MARRIED TO MY BEST FRIEND FATHER) ...A hankali na nisa na ƙarasa kusa da ita na zauna,ina kallon frame ɗinmu dake ajiye saman bedside drawer nace "wai me kika ɗauki kanki?" Tace "yanda kika ɗauki kanki nima haka ne" da sauri na juya na kalleta,lokaci ɗaya na ɗauke kaina ina taɓe baki nace "ni yanzu idan na amsa nace miki zan iya kallon Daddy matsayin miji wallahi na yi miki ƙarya" tace "ko saboda me?" Nace "saboda shi ya raine ni,can't u think me mutane za suce idan haka ya faru? Cewa fa za ayi.." Widad tace "kin auri mahaifin ƙawarki?" Da sauri na gyaɗa mata kaina nace "sure! Kuma ko bayan haka ai kin ga abun bai tsari ba,tunda shi ya raine ni tun ina yarinya,dan Allah kawai sai na auresa kuma? Shi fa Daddy ne" murmushi Widad tayi tace "tou dan shi Daddy ne sai me? Ai dai naga babu haramci dan kin auresa" cikin sauri nace "ehh! Na san ba haramci amma.." Widad tayi saurin katse ni tace "tou tunda kin san haka why baza ki amince ba,kinga duk abunda mutane za su faɗa sai suyi with evidence,kin san dai shi mutum ba'a iya masa" nace "ni fa Widad kin kasa fahimta ta" tace "kuma wallahi bazan fahimce ki ba,muddin baki yarda da abunda nazo da shi ba.." Ƙaƙa-ƙara ƙaƙa! Kou yaya za'ayi wannan rayuwar auren tsakanin ƴar riƙo da mahaifin ƙawarta? Shin za ta amince ne ko a'a? To find out how the story will turned out,just follow this fairy tale of love and romance.
KU DUBE MU by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 17,733
  • WpVote
    Votes 781
  • WpPart
    Parts 2
Sojoji sun zame mana wannan babban jigo a rayuwa. Sune suke sadaukar da duk wani farincikinsu ciki kuwa harda iyali da jindadin rayuwa domin tsaron lafiyarmu....shin wace gudunmawa al'umma take bawa wadannan jarumai da iyalansu???
ZUMUNCINMU A YAU  by Ayshakurah
Ayshakurah
  • WpView
    Reads 80,680
  • WpVote
    Votes 6,406
  • WpPart
    Parts 27
Zumunci abu ne mai matukar muhimmanci, Wanda saboda muhimmancinsa Allah SWT ya yanke rahamarshi ga Wanda ya yanke shi...
WANI DARE? by aeesha_amasaye
aeesha_amasaye
  • WpView
    Reads 905
  • WpVote
    Votes 31
  • WpPart
    Parts 2
Aysha ce kwance akan gado ta aje phone dinta jiki a sanyaye ta gama waya mamanta Tana kwance tana kalon view mai kyau daga waje ga ruwa da ake mara karfi iska naka dawa a hankali dayake summer tafara shigowa sanyi yatafi aysha taye nisa a cikin tinani akan rayuwa ta A wani dare narabu da mahaifita da dangina a wani dare nabar kasa ta da aladunmu a wani dare na isa wata duniya daban yanda mota dazata kaini airport taja inakara nisa da gidan mu har nahau jirgi naye nisa country haka naye nisa daga wasu abubuwa rayuwata ina kusantar kaddara rayuwa ta a wani dare narasa tarbiyata a wani dare narasa budurcina a wanna dare fari ke zama baki a wanna dare nadauka bakin ciki da rujewar rayuwa yafara na har Abada Ashe nan ne farko kardara tawa nisa danaye atinani naji anzo anrike min hanun ankira suna Aysha ................
SAKAMAKO by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 849,602
  • WpVote
    Votes 44,316
  • WpPart
    Parts 48
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
News & Updates by Wattpad
Wattpad
  • WpView
    Reads 57,601,945
  • WpVote
    Votes 416,969
  • WpPart
    Parts 93
Stay connected to all things Wattpad by adding this story to your library. We will be posting announcements, updates, and much more!
KUNDIN HASKE💡 by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 302,640
  • WpVote
    Votes 23,823
  • WpPart
    Parts 160
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
DA KAMAR WUYA (Completed) by zulaihatualiyumisau
zulaihatualiyumisau
  • WpView
    Reads 182,152
  • WpVote
    Votes 12,730
  • WpPart
    Parts 63
Labari ne akan 2 brothers. And one trouble maker. You like the story when you Read it, I'm sure.
BABBAN GIDA complete  by Seemaluv
Seemaluv
  • WpView
    Reads 303,601
  • WpVote
    Votes 11,043
  • WpPart
    Parts 47
LOVE STORY
AUREN DOLE 2015  by RaqiyaMuhammad
RaqiyaMuhammad
  • WpView
    Reads 71,990
  • WpVote
    Votes 2,354
  • WpPart
    Parts 7
Auren dole labari ne akan wata yarinya wadda auren dole yazaman ma alheri saboda hakuri