Bilkisu2008's Reading List
13 stories
UWA UWACE... by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 291,413
  • WpVote
    Votes 32,006
  • WpPart
    Parts 49
Uwa uwace... ku biyoni ku sha labari.
Northern Belle by ameiyrerh
ameiyrerh
  • WpView
    Reads 1,162
  • WpVote
    Votes 133
  • WpPart
    Parts 9
This is a breathtaking story about a Northern teenager.a story for all☺️ Zahra kinyi shiru bakice dani komai ba.hakan yana nufin son ki tabbatar min da abunda zuciyata take fadamin agame da mu. Imran bazan iya ba nagaji.dauriyata ta kare.bazan iya cigaba da yaki da kaddarata ba.sune kalmomin da suke ta yawo a kaina.sune abunda nake so na fada masa.amman rashin sanin takamaimai yanda zai dauki zancen yasa nakasa dauriyar fitar dasu daga bakina.
DUNIYA MAKARANTA by sadiyah2
sadiyah2
  • WpView
    Reads 11,596
  • WpVote
    Votes 589
  • WpPart
    Parts 7
labarin rayuwa da abubuwan data kunsa na farin ciki,bakin ciki,samu,rashi,cin amana, da rikon amana
K'WARK'WARAH....(ITAMA MATAR SARKI CE) by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 302,846
  • WpVote
    Votes 50,735
  • WpPart
    Parts 113
A zanen da Alkalanin kaddarar su ya zana musu! Akwai Soyayya! Akwai Sadaukarwa! Dan haka zanen kaddarar su a hade take su Uku! Babu wanda ya isa tsallake na wani ba tare da ya faɗa na wani ba! Jaamal! Jannart! Sarah! Sun rayu akan abu daya! Kuma sun haɗakar soyayyan Abu daya! Domin farin cikin mutum daya domin samun farin cikin mutum daya! Dole sai an sadaukar da farin cikin mutum daya
CIKI DA GASKIYA......!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 491,713
  • WpVote
    Votes 30,111
  • WpPart
    Parts 93
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
BURI 'DAYA by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 34,896
  • WpVote
    Votes 1,746
  • WpPart
    Parts 5
and where love ends hate begins.......rayuka da ra'ayoyine daban daban tareda banbamcin rayuwa Amma burinsu dayane...na cimma burin daukar fansar abinda kowannensu ke ganin an wargaza masa.
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,500,676
  • WpVote
    Votes 121,599
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
Farin Wata by donutfairy
donutfairy
  • WpView
    Reads 13,723
  • WpVote
    Votes 758
  • WpPart
    Parts 8
#paid Sunanta Munubiya An saka mata sunan mata ba don ana tunanin ita cikakkiyar mace ba ce.. An saka ma ta sunan ba don ana tunanin wataran ba zata girma ta zama namiji ba.. An saka ma ta ne domin ana bukatar ta gaji mai sunan.. Zan baku labarin 'yar mace 'Yar da ta ci sunan uwarta 'Yar da ko musulunci bai bata uba ba! 'Yar da cikin cikin mahaifiyarta aka tsinewa haihuwarta!" Halittar da ke tsakanin jinsi biyu Mace ce ko namiji? Wannan sai a farin wata sha kallo! Me zai faru a lokacin da halittarka ta banbanta da ta kowa?
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA) by Ummuazamm
Ummuazamm
  • WpView
    Reads 523,961
  • WpVote
    Votes 42,174
  • WpPart
    Parts 59
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito
Mace a yau!  by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 215,388
  • WpVote
    Votes 20,609
  • WpPart
    Parts 59
The story is all about Sulaim and Kulthum who were the best of friends, intimate and bussoms. One is from rich family and the other from poor family which affording 3 square meal is a great problem, she has a high self esteem and high standards with lot of dreams which can be said building castle in the air! Let's embark on the journey together and see for ourselves..... It gonna be a good ride I promise. Shatuuu♥️