Eshat2
- Reads 7,687
- Votes 310
- Parts 2
Muhammad Dikko Bakori
Kwarjini, kyau, 'kasaita, kudi sune tambarinshi. Miskili, matashi sannan magajin Bakori Enterprises, Kamfani mai darajar Biliyoyin daloli mai rassa anan gida Nigeria da ketare.
Abu Uku yafi so
1. 'Kamshi
2. Azumi
3. Sallah
Abu uku yafi tsana
1. 'Karya
2. Munafurci
3. Sheelah!
Waseelah Muhammad Dikko (Sheelah)
Santaleliyar yarinya 'yar gayu, 'yar yayi. Kyakyawa kuma wayayyiya mai ji da kai ga son haduwa. Kwarjini, farin jini da haduwarta yasa samari basa iya mata musu.
Abu uku tafi so
1. 'Daukaka
2. Sallah
3. Dee
Abu uku tafi tsana
1. Tozarci
2. Makaranta
3. Girki