A DALILIN SO
Labarin wata yarinyace wacce tasha gwagwar mayar rayuwa
Aiko Yana bu'de kofar taxu6e ajikinsa tana cukwaikwiyeshi da cewa "Ashe da gaskene kadawo wayyo Allah da'di kasheni Daqer HAYAT ya 6am6areta yanace "my baby yaushe xaki girma ne tamai fari da ido tace "aina girma bakaga naxama 'Yan mata bah kallifah Taqarashe da juyamai bayanta....
labarin akan soyaiyar Mustapha da Iklima wacce rabi'u zam to Alka kai a cikin dangin mijin ta. babu mai Sonta à dangin miji in banda shi mijin nata.. wanda ya kai har iyayen sa suka masa aure da Fatima. yarinya mai tarbiyya da natsuwa. shin Fatima zata iya kwata Mustapha daga tarkon Iklima? Ku karanta wannan littafin...