Rukyjey's Reading List
4 stories
RAMUWAR GAYYA  by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 17,931
  • WpVote
    Votes 587
  • WpPart
    Parts 11
"Babu ruwanku ackin wannan lamarin, shi yasan waneni ni, sannan yasan dalilina nayin haka, kuma kamar yadda nafada ko da dansa zai mutu to tabbas sai ya sakar min yata domin shima ina son ya dandana bakin ciki kamar yadda na dandana a baya..."
Jinin Sarauta Zan Aura by Islah_tee
Islah_tee
  • WpView
    Reads 1,941
  • WpVote
    Votes 71
  • WpPart
    Parts 1
👑🤴👑👸 *Jinin sarautaa* *zan aura* 👑🤴👑👸 📝By ISLAH TASII'U YA'U (MRS JAMEEL) 💦Talented writers forum💦 ©®💦T.W.F💦 (Kungiya daya tamkar dubu❤,Hadin kanmu abin alfaharin mu) *Follow me at wattpad@ Islah_tee* *61 to 65* Nan mama ta fara mata fada kan yanayin rayuwa ta kuma fada mata buqatar sarfraz ya ta gani ??? Nan ta rufe fuska hakan ya bawa mama tabbacin ta amince Da daddare sir Muhammad ya qara dawowa inda suka gaisa amma bai fadi buqatar saba so yake ya kusa kanshi da yawa gun mama itama Sarrah ta sake dashi Dan ta fara qiransa da ya moha har cikin zuciyar sa yaji dadin kiran sa da tayi da sunan hakan ya bashi tabbacin ta fara son shi Washe gari haka Sarrah ta shirya ta biyawa qawarta nan suka wuce makaranta Dan exam din third term zasu fara next wk Isar su ta ja hannun Iynas taje ta kaiwa sarfraz uniform daya bata nan yace ta tafi dashi amma yayi mamakin yadda bata nuna wani abuba game da zuwansa gidan baisan mama ta kwabe ta kan ko Iyna
SANADIN KI by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 62,511
  • WpVote
    Votes 1,433
  • WpPart
    Parts 8
Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suhailat da illa matuka, domin Kadijat aminiyar suhailat ta kamuda son Ahmad matuka. Inada tabbacin labarin zai kayatar da masu karatu. Kuma zai rike maikaratu daga farko har karshe. Domin jin yarda zata kasance, sai kuma ku sance tareda marubucin.. Yahuza Sa'idu Kakihum.
Sarauniya jidda na Aunty fyn...Love story by hauwynice
hauwynice
  • WpView
    Reads 103,023
  • WpVote
    Votes 2,136
  • WpPart
    Parts 4
Labarin sarauniya Jidda,labarine akan wata baiwar Allah da aka zalinta,aka ha'inta inda take fafutukar kwato yancinta, da kuma daukar fansa,labari ne akan wata masaurauta dasuke rayuwa da munafukar mata mai yiwa masarautar zagwon kasa.... Labarin ya kunshi soyayya da sadaukarwa, nishadantarwa,ilantarwa makirci,hassada,wulakanci, dakuma darasi akan wash abubuwa dake gudana a rayuwannan ta yanxu...dama sauram wasu ababen....