DOCTOR MARYAMAH
Labari mai ban tausayi gami da soyayya
Labarin Zaid da Zahrah...."Idan har yaudara zata zamemaka abun ado mai zaka amfana dashi acikin rayuwarka ? Miye ribar aikata zina da fasiƙanci ? Natsaneka Zaid ! Natsaneka !! Bana fatan Allah yasake haɗa fuskata da taka fuskar har gaban abada".....
Labari ne mai cike da soyayya ma rikitarwa da kuma makirci wanda duk yanda kaso ka hana abinda Allah ya tsara to fa babu tsumi babu dabara sai ya faru.
Tunda muka fara ku6ewa da d'an Haruharu a k'ofar gidan nurse Hajara da ko ita ba ta sani ba ya fara jan ra'ayi na har na fara jin zan iya zama tare da shi duk kuwa da cewar ban san mai aure yake nufi ba, amma nasan dole dama wata rana zanyi kuma dole zan bar iyayena tunda suma sun baro gidajen nasu iyayen. Wata rana...
Tafiyar yan'uwan juna masoya me cike da tausayi, jindadi,kauna, tare da dumbin sadaukarwa ,khaleed kyakkyawane me saukin hali sede kash an haifeshi da cuta hakan yasa ya zama cikin jerin mutane ALBINO,Zara ba fulatana kyakkyawar yarinya yayin da waleed ya tsunduma cikin soyayyarta wa zataso cikinsu? waye zai samu nas...