Ni,imatullah Reading List
4 stories
🌎BANI DA MADOGARA 🌎(Sai Allah )  by Narrnarhhbukar
Narrnarhhbukar
  • WpView
    Reads 258
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 26
Hujayrah yarinya ƴar baiwa mai ɗauke da abubuwa masu ban mamaki da al'ajabi, dalilin baiwar da Ubangiji ya baya ya zamanto ana bibiyar rayuwarta don cimma wata manufa
Rayuwar zainab by intisat
intisat
  • WpView
    Reads 10,565
  • WpVote
    Votes 517
  • WpPart
    Parts 52
1&2
 RAYUWAR HILWANA by intisat
intisat
  • WpView
    Reads 17,870
  • WpVote
    Votes 773
  • WpPart
    Parts 38
Yarinya banda karuwanci batada aiki akoda yaushe saitasa anzage A.Y family wlh wlh indai aka tafida Hilwana h kano saida kunemi wani gida Ba gidana Ba sabida bazaiyi kutafi da ita ta kara bata mana sunna Ba Dan bawanda baisan ita karuwa bace saidai kubarta da kakarta da tunda itane tabatata Sai ta zauna suci gaba daga inda aka saya haba lawan maiyasa koda yaushe kanason batawa HILWANAh sunna ne da irin magan ganunka inkatashi iya shegen naka hartani baka bari Ba Dan Allah kubar Hilwanah taji da abunda yake damunta kodan kunga yada Allah yaa halici mahaifiyar tane bataada ishashen hankali ne kodan kunga babanta gurgune me bara akan titi shine zaku samu hanya da zakuna mata abunda kukaga dama kunraba auren mamar ta da baban ta hakan han bai isheku ba
Kallon Su Sukemin by intisat
intisat
  • WpView
    Reads 372
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 4
Kaji yarinya shirri zakimin kuje amma karkiyi dare Yan Mata umma ta yarda amma tache karnayi dare kunsan kuma inmun hadu daku yin dare a waje ya zama ibada