pinkylady222
- Reads 25,201
- Votes 3,705
- Parts 48
Acikin talatainin daren bakajin motsin komai sai kukan k'wari akai akai.Takowa take a hankali, sai dai duk sa'ilin da ta dauke kafarta tana jin kamar akwai mai maye gurbin sawun nata da nashi takon, k'okarin kauda tunanin hakan ta dinga yi sakamakon fitsarin da take jin idan ta k'ara cikakken minti d'aya bata yi shi ba zai zubone da kansa......