Liste de Lecture de ramlaBoukari
145 stories
SHU'UMIN NAMIJI !!    (completed) by fatymasardauna
fatymasardauna
  • WpView
    Reads 413,960
  • WpVote
    Votes 25,023
  • WpPart
    Parts 75
Labarin Zaid da Zahrah...."Idan har yaudara zata zamemaka abun ado mai zaka amfana dashi acikin rayuwarka ? Miye ribar aikata zina da fasiƙanci ? Natsaneka Zaid ! Natsaneka !! Bana fatan Allah yasake haɗa fuskata da taka fuskar har gaban abada".....
ƘARAMAR BAZAWARA (Completed)✅ by Seemahwrites
Seemahwrites
  • WpView
    Reads 42,799
  • WpVote
    Votes 4,770
  • WpPart
    Parts 54
"Nafi son Hamma Zayyad aunty Yusrah amman idan na zaɓe shi a kan Hamma sulaiman kaman nayi butulci ne, zuciya ta ta cunkushe na rasa wanda zan zaba a cikin su ki bani shawara yaya zanyi?"... Her destiny is complicated, she is so young to face all those troubles alone,,,, At first she was oust from her own village then happens to fell in traps of two brothers who loves her dearly,,,, Who will she choose among them? The eldest who takes all her responsibilities? Or the younger one who is always there for her?,,, Will their family accept her as a YOUNG WIDOW??
KOWA YA GA ZABUWA... by Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    Reads 45,860
  • WpVote
    Votes 2,041
  • WpPart
    Parts 47
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.
YARIMA JUNAYD by Jiddasmapi
Jiddasmapi
  • WpView
    Reads 37,501
  • WpVote
    Votes 401
  • WpPart
    Parts 59
Soyayya me zafi, haɗe da ƙauna
��❤ZUCIYA CE❤ by Nana_haleema
Nana_haleema
  • WpView
    Reads 1,579
  • WpVote
    Votes 135
  • WpPart
    Parts 27
"Abba gaskiya kana nuna banbanci tsakani na da Haleema kamar ba kai ka yafe ni ba." Kallan ta yayi cike da takaici yace,"Banbancin ki da Haleema kenan Hafsat baki da labadi ko kadan." ***** "Wayyo wai me nayiwa Haleema ne? Ta raba ni da Abba na yanzu kuma ta koma kan Fahad, Mama Fahad bai fad'a min ya dawo ba amma had sun had'u shine ma ya dawo da ita, wallahi mama sai na kashe Haleema yau na tsane ta na tsane." "Aunty salamatu in Mama baza ta dauki mataki akan Haleema ba ni zan dauka." ****** "Abba wallahi ban taba Sanin wani da namiji a duniya ba ta yaya zanyi ciki?"
HAR ABADA (Under Edition) by Seemahwrites
Seemahwrites
  • WpView
    Reads 31,888
  • WpVote
    Votes 2,976
  • WpPart
    Parts 66
Rafka uban tagumi yayi cike da takaici yace. "I hate you Feenah" Saida tayi wani murmushin jin daɗi kafin tace "I hate you too Mr arrogant" ............. She is just a common girl with true friends and a simple life. But he felt offended by her the very first time he met her. Unfortunately their fate twisted when he decided to punish her for her mistakes. Ahmad L is a young, handsome & arrogant business tycoon who care and give attention only to his family and business. Rejecting every marriage proposal then got himself in a trouble that marriage is the only solution...... #1in departure, jan 24 #1 in deathofalovedone, jan 24
❤MAHBUBI❤ by aishaganyu
aishaganyu
  • WpView
    Reads 64,881
  • WpVote
    Votes 2,284
  • WpPart
    Parts 30
Labari akan rayuwar Amna da Adil da yadda suka tsinci kansu... ku biyo mu kusha labari...
MY BESTIE'S HUSBAND by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 62,976
  • WpVote
    Votes 2,937
  • WpPart
    Parts 30
MIJIN AMIÑIYATA Lbrn wasu aminai da suka kasance basa rabuwa sai kwanciyar bacci, aurene ya zamo silar rabuwarsu wanda daya tayi aure tabar daya inda mijin dayar ya rinqa zagayewa yana bibiyar dayar har yayi nasara tare da cusa Mata matsananciyar qaunarsa and end wasu abubuwa sun faru. Kada ku qosa indai Kuna comment kyauta zanyi muku shi murnar sabuwar shekara Amma comment nake buqata gsky me zafi.
SIRRI NE by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 258,782
  • WpVote
    Votes 2,911
  • WpPart
    Parts 33
Labarin Sex labari mai tsuma zuciya tayi Biyayya duk da ba'ason ,ranta ba Amma daga karshe taga riban biyayya tayi farin ciki tana godiya ga Allah daya Bata i'kon yiwa iyayenta biyayya Gashi tana zaune cikin aminci da kwanciyar Hankali mijinta na kaunarta , kaman ransa jinta yake har cikin jiki da bargo na ,gangar jikinsa Uncle Kenan Angon Raudah baban Raudah....
ZARRAH by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 30,610
  • WpVote
    Votes 1,122
  • WpPart
    Parts 32
lbrn wata yarinya yar jagora me burin ganin tayi zarrah a rayuwarta qarshe ta taro fadan da yafi qarfinta