bahijjakry's Reading List
193 stories
Me Zan Yi Da Ita? by Nazeefah381
Nazeefah381
  • WpView
    Reads 19,181
  • WpVote
    Votes 467
  • WpPart
    Parts 64
Me Zan Yi Da It? Na Nazeefah sabo Nashe
BAYA BA ZANI by fadeelalamido
fadeelalamido
  • WpView
    Reads 24,868
  • WpVote
    Votes 1,016
  • WpPart
    Parts 17
Hausa novels
SO SARTSE by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 9,758
  • WpVote
    Votes 1,138
  • WpPart
    Parts 23
"Sonka yayi min SARTSE, bani da magani sai ranar da ka furta min kalmomi uku, na kasance a cikin makaunyar soyayyarka wanda bana iya sarrafa zuciyata kan ganin na kuɓuta daga tarkonka, zanyi farin ciki idan kaine zaka kashe ni, ka datse numfashi na, na zama babu ni a doran Ƙasa.... Cewar Mubeena ta durƙushe bisa gwiwarta, tana rusa kuka mai tsatsani da gunji. Nan take iska mai ƙarfi ya shiga kaɗa bishiyoyi tamkar zasu karye. Hannu yasa ya kare idanunsa gudun kar wani ƙura ya samu gurin shiga. Jikinsa ne yayi matuƙar sanyi zuciyarsa na tsananin bugu kamar zai faso ƙirjinsa ya fito waje, ya gama tsorata da lamarin Beena, bai tsammaci son da take masa ya kai wannan mizanin a zuciyarta ba, haƙiƙa ya tabbatar da SO SARTSE ne ga mutanan da ya yi nasarar sarƙaƙe zuciyarsu, musamman Beena da take durƙushe a gabansa. Sai ya shiga tunanin abinda ya kama yayi domin kansa ya kulle, tausayinta ya shige shi ya soma ratsa dukkan ɓargon jikinsa, sai dai bai jin zai iya sauya ra'ayinsa bisa abinsa ya ƙuduri aniyar aiwatarwa. 'Me yasa nake tausayinta haka?'
ƘAZAMIN TABO by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 2,325
  • WpVote
    Votes 161
  • WpPart
    Parts 13
Akwai ƙalubale me tarin yawa a cikin wannan Hikayar, bance babu soyayya ba sai dai akwai ababen ban mamaki da zasu faru, domin ya tattaru da manyan damuwa, kunci, rikici, abin tausayi, sai soyayya da yake a matsayin madubin labarin.
GARIN DAƊI.....!  by ummishatu
ummishatu
  • WpView
    Reads 15,880
  • WpVote
    Votes 1,924
  • WpPart
    Parts 38
Tabbas lamarin so yana da rikitarwa domin yakan jefa zuciya so da kaunar wanda bai dace ba, a wani sa'ilin so na mayar da mai yinsa kamar wani zautacce Hakan shine ya faru da widat....!
KWAD'AYI.. by Feedohm
Feedohm
  • WpView
    Reads 25,529
  • WpVote
    Votes 2,487
  • WpPart
    Parts 19
Ni y'ar babana ce amma na k'asa rik'e mashi darajarsa da martaba sunansa na Alamarram. Assaddik'u!! wannan dai Assaddik'un almajiran babana, mutumin da ya kasance mak'ask'anci wanda ke rayuwa a zauren gidanmu, mutumin da zaki nuna mashi harafin A babu makawa zai iya kiranta da Minjaye... To mi ya sani? bayan ya wanke allo ya sake rubutawa, sai kuma idan almajiran sunyi fitsari asa ya zanesu.. Shin tsarata ne? ta ina muka had'u? *ZAINABU* ce, yarinyar da Mayan y'an siyasa suke dafifin haduwa da ita.... Tir abun kunya ne ace na zama mallakin Assaddik'u...
CIWON 'YA MACE by fadeelalamido
fadeelalamido
  • WpView
    Reads 4,104
  • WpVote
    Votes 352
  • WpPart
    Parts 27
CIWON 'YA MACE rikitaccen al'amarine mai kulle kai, nishadi,soyayya, cin amana, da yadaura, acikin labarin ne zaga yadda ciwon 'ya mace ya zama na yarwanta mace, duk kuwa da tarin alakar dake tsakani makusantan biyu, ta tsayawa yar uwarta mace duk kuwa da cewa abin ita zai bibiya tare da ciwo arai, a nan ne zata ji inama ace nakiya bata tono garma ba.
KOWANNE BAKIN WUTA by fadeelalamido
fadeelalamido
  • WpView
    Reads 62,366
  • WpVote
    Votes 3,372
  • WpPart
    Parts 46
labrin yana dauke wa wani muhimmin darasi