sabongari's Reading List
30 stories
Muqqadari Ne by Ta_Kwalam
Ta_Kwalam
  • WpView
    Reads 87,717
  • WpVote
    Votes 7,687
  • WpPart
    Parts 46
Kaddara kalma ce me girma Wanda Allah Kan jarabci bawansa da ita Amma kuma yayi alkawarin lada me girma to whosoever ya karbe ta, yadda DA Kaddara is a sign of a muuminun. * * * Koda wasa kayi tunanin zan aureka ko zan soka kayi kuskure, virginity is every woman's pride and proud but ka cuceni ka rabani da darajata, me kkeso na kaiwa mijina? * * * Kuka take sosae kamar donshi tazo duniya idonta yayi jawur kamar qarashi. "why am I alive? " shi ne tambayar data kasance take yinta a kullum. Rayuwarta abin tausayi ce, abubuwa masu girma Ke faruwa da ita. "I'll accept and stand beside u" Itace Abinda take jira Daga Gurin wanda Ta dade tana so Amma besan tanayi ba MA. Inner self enta Ke gaya mata komae MUQQADARI NE Follow me on this journey to have an insight on rayuwar mupheeyda . Wacce Kaddara ce haka? Waye yyi danyen aikinan? WA take so? Ze sota? Who will accept her? I've all the answers you need dont skip a word let alone a page. Muqqadari ne Ammin su'ad ce?
BIYAYYATA  by abeebtie
abeebtie
  • WpView
    Reads 11,295
  • WpVote
    Votes 174
  • WpPart
    Parts 29
Love,romance,challenges
KUSKURE by Ta_Kwalam
Ta_Kwalam
  • WpView
    Reads 2,241
  • WpVote
    Votes 28
  • WpPart
    Parts 16
*KUSKURE* Wasu kurakuran ba da gangan aka yi su ba, Wasu kuma ana yi ne saboda neman soyayya, neman 'yanci... ko kuma kawai neman wanda zai nuna _Kai ma kana da muhimmanci a cikin rayuwa_ Sunanta *INAAYA* Yarinya marainiya da ta girma a gidan da ta kasa tantance matsayin ta, rukon ta ake ko ko yar gidan ce itama? An raba ta da dangin mahaifiyarta, An tauye mata 'yancin ta, an hana mata nutsuwa Har ta fara yarda cewa... ba ta da kowa, ba Wanda yake bukatar ta, ita ba tada amfani ma a duniyar. Watarana sai kawai ya tsaya a gaban ta *Hashim* Saurayin da ya fara kallonta ba a matsayin yarinya marainiya ba... amma a matsayin _mace_ Ya koya mata dariya. Ya koya mata bude baki har tayi magana Ya koya mata cewa watakila akwai wanda zai iya son ta. Amma soyayya ba koyaushe take zuwa a lokacin da ya dace ba. Domin Inaaya tana da shekara goma sha shida kawai A ranar da asirin ta ya tonu, Wayar da ta boye, Sakonnin da Hashim ya turo bai kamata a gani ba Maman Safar ta gani. Soyayyar da ba ta san inda zata kai ta ba. Sai Abba ya yanke hukunci. AURE. Ba a tambaye ta abin da take so ba. Ba a ba ta lokacin fahimtar abin da ke faruwa ba. Kawai Abba yace... _Ba dai soyayya kika zaba ba? To aure zan yi miki_ Amma da wa? Hashim? Ko wani daban?... A gefe guda kuma akwai *Zunnura* Mace mai shekaru talatin da uku da ta dade tana jiran nata lokacin. Da farko bata yarda da aure ba... _kana da mata?_ _eh Ina da ita!_ Ta shata layi tsakanin ku, Kwatsam sai ta hadu da Aliyu, a soyayyar shi sai ta manta Ashe ita bata son Mai mata. A nashi bangaren Yana da HABIBA, wadda zata iya yin komai akan mijin ta HABIBAr da ya cewa idan taji Yana maganar budurwar tasa a Nemo malamai ayi masa rukiya shafar aljanu ce.. Babu Wanda ya fada mata Aliyun ta zaiyi aure, sai da ta shiga TikTok sai suka fada mata Soyayya. Kishi. Raunin yara. Iyaye. Da kurakuran da suke bin mutum har bayan ya girma. KUSKURE.
KANZURIA:Sihirtacciyar Masarauta by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 886
  • WpVote
    Votes 23
  • WpPart
    Parts 1
Sabon salo. Sabon tsari. Sabon littafi. KANZURIA:Sihirtacciyar Masarauta Karanta domin ganin da me ya zo.
ABIN DA YA BAKA TSORO 🦋 by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 8,300
  • WpVote
    Votes 580
  • WpPart
    Parts 18
_Qadr! Ita ce kalmar da zan kira a matsayin jagorancin rayuwata... Tun daga lokacin da na fahimci Zanen ƙaddarata ta bani abubuwan da ban zata ba bayan tab'o da tambarin da Qadr ta shata min yasa ni takatsantsan da rayuwa! Hmmm ina ganin dariya da murmushi sai waɗanda suka wanzu domin farin ciki! Qadr! Qadr!! Qadr!!! Allah da kan shi ya fada mankadrallahu akkadriyi! Zanen Qadr tana ta walagigi da ni... Ni Meriama Ashe da gaske Abin da ya baka tsoro wata rana zai baka tausayi....ku biyo LABARINA me cike da mamaki da al'ajabi_ A true story life story......insha Allah
DAMA TA COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 286,680
  • WpVote
    Votes 9,709
  • WpPart
    Parts 50
Labari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama sai ta fara cikin k'arya, suka nunawa duniya yaran nasu ne, ashe k'addara ta riga fata
ƘARA'IN INNA DELU by MAMANAFRAH12
MAMANAFRAH12
  • WpView
    Reads 1,479
  • WpVote
    Votes 17
  • WpPart
    Parts 10
Labari ne na abin dariya, labarin rigimammiyar tsohuwar da take auren ƙara,i bayan ta shekara saba'in a duniya dan tana jin kanta daidai take da budurwa...
LABULE...Asirin mai daki by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 3,142
  • WpVote
    Votes 146
  • WpPart
    Parts 5
Littafin nan na kudine akan #1k kacal, zaizo a manhajar Telegram ne kawai 20/06/2025 In Shaa Allaah, bayan mun kammala shafukan dandano. Zaku iya magana ta manhajar WhatsApp: 09035723778
Our story(editing) by missdewu
missdewu
  • WpView
    Reads 199,394
  • WpVote
    Votes 22,654
  • WpPart
    Parts 35
(Editing in process) Salmah, is a normal girl from a normal family with nothing extraordinary about her. She happens to fall in love with Ammar. The egoistic, arrogant , breathtaking handsome brother of her best friend , who she couldn't seem to impress . On the other hand,there's Basheer the cheery, fun and handsome brother who seems to be smitten by Salmah. Two brothers and one lady,nothing can ever go wrong ,right...? #No 52 in shortstory on 27-05-2018
DUNIYA TA by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 3,604
  • WpVote
    Votes 35
  • WpPart
    Parts 2
*_a DUNIYATA! Bansan komai ba sai MARAICI K'UNCI baqinciki da tsanani_* *_DUNIYATA ba irin duniyar sauran bace_* *_wata irin juyayyar duniya ce da idanuwanta suke kallon rayuwa da mabanbanciyar FUSKA_*